Wallahi Mallam gaskia ne kuma ya’yansu maza su daure musu gindi suyita wulakanta ya’yan mutane
2025-08-19 12:37:12
0
mizzreedarh :
ga abin sawa a status amman babu Hali
2025-08-19 17:48:20
42
Auwal kt :
Yana daya daga cikin baiwar da Allah yayiwa malam mutum ko kurma ne malam yayi bayani to zai gane 🥰
2025-08-19 19:06:13
31
ummeemuhd :
Allah ya sakawa surikata da alkhairi ya karamata lfy da nisan kwana wlh mutuniyar kirkice
2025-08-20 07:12:33
13
UKDattie :
Malam Me Dalla Dalla Knn 🥰🥰🥰🥰
2025-08-19 21:22:27
11
💋m ❤️ :
Kuma tazo matar Dan tazama kishiyar ta surukan banza ake samu yanzu
2025-08-22 13:55:06
9
hafsat632 :
Hakane mallam Allah yakara nesan kwana
2025-08-19 07:31:29
7
Amina Muhd :
sai n turawa mijina dan y kara karatu
2025-08-19 20:09:22
5
A.Maigari :
Dan Allah ina bukatar wannan karatun complete
2025-08-17 20:00:18
5
NANNA🥰🌹 :
Dan Allah a bari Muna saving 🥺🙏
2025-09-04 07:22:36
4
AST_SARINATEXTILE :
Wlh hakaneh
2025-08-18 23:53:25
4
umarabubakar9875 :
mata Daban fa mallam
2025-08-19 11:13:49
4
lawan kasi :
Allah yasa iyayenmu sugane
2025-08-17 20:02:58
3
Sheikh :
Nan da shekara darı duk yan comment section sunmutu Allah yiyi mana kyakyyawan karshe 🤲🤲
2025-08-19 06:48:16
3
babba562 :
mallam allah y saka d alheri
2025-08-18 05:27:07
3
Mudassir🤝 :
Masha Allah 🙏
2025-08-19 08:39:46
2
Farouk❤️🩹 :
gaskiya neh mallan 🙏
2025-08-19 10:41:56
2
forever enola🪶 :
gaskiya abar mu muyi saving😹
2025-09-01 10:57:23
2
KAS 🥰😎🤪🙄 :
wlh na Dade inafadawa mutane masalan sai suce wai matanne Basu da kirki
2025-09-01 22:18:28
2
Muhammad Humble Jega :
muda muke gani anan bamu Kadai muka cancanci sauraroba, yakamata ana download Dan wasu da basa nan su anfana👏
2025-09-06 14:12:55
2
UNIQUE FABRICS IN PIECES KANO :
hmmmm
2025-08-20 14:12:58
1
mmn shukura :
Gashinan anata fama Allah ya bamu wucewa lafiya
2025-08-19 10:24:02
1
GADDAFI :
Astagfirullah
2025-08-19 09:50:17
1
Aseeyvie.ng :
Alllah ya bamu dangin miji nagari
2025-08-20 12:09:51
1
uzairuharuna0 :
wannan gaskiya ne
2025-08-20 18:43:36
1
rauhuabdullahi :
masha allahu
2025-08-19 08:51:40
1
C.E.O FATEEMAH COLLECTIONS :
🙏🙏Allah yasa mugama da iyayenmu lfy
2025-08-20 20:00:19
1
Snackskingdom :
Allah kara ma malam lafia
2025-08-19 10:57:52
1
. :
Likitan zuciya🥰
2025-08-20 09:23:34
1
AMINA MUHAMMAD :
Wlh shiyasa duk yar da aka auro a gidanmu tace zatawa uwata rashin mutunci bazan taba raga mata ba, saboda wlh ban taba Raina uwar mijina ba haka kuma ban taba fada da yayyen mijina ba balle kannen sa.
2025-08-20 09:04:08
1
ASMOH GLOBAL ENTERPRISE :
Allah ya kara lfy malam
2025-08-20 07:48:44
1
ummu ihsan :
Allah yasaka da alkhairi malam
2025-08-19 13:27:51
1
UMMU ASEEYA :
wannan hakayake malam
2025-08-20 06:49:14
1
Aunty huda :
Wlh hakane kam malam
2025-08-19 16:42:01
1
Maryam Suleiman :
masha allah
2025-08-19 18:32:12
1
MUSTAPHA BN ABDULLAHI :
Babu Wani malami na ahlussunah Daya Kai mallan iya buga missali
2025-08-19 20:07:58
1
Yaseer Umar :
Likitan Zuciyah 🧏🧏
2025-08-20 01:36:34
1
CEO MJM Group🎗️ :
GA abun Sawa a status amma bb hali😂😂😂
2025-09-03 21:55:56
1
22789029887 :
amine
😊😊☺️☺️☺️☺️
2025-08-21 05:07:53
1
OBrien Caldwell :
Wlh hakane Allah ya Raba mu da son zucia
2025-08-21 19:14:55
1
Baiwar Allah💜❤️💜 :
Hummm kaman nasa a status Amma Babu dama
2025-08-22 06:59:20
1
Gambo Jimeta :
🥰🥰🥰
2025-08-17 22:36:13
1
baban walid :
likitan zuchiya
2025-08-21 15:40:16
1
ammie hanif :
wlhy Allah ya iya mana amman gaskiya a lahira akwai kallo dan wlh bazan yafe ba
2025-10-12 04:48:18
1
mama yaye :
wannan haka yake
2025-08-22 12:03:44
1
Hafsat hijabs🧕 :
Wnn gsky ne mlm
2025-08-21 13:37:57
2
Rahma farms🦈 :
too risky to repost 😢
2025-10-07 15:00:23
1
ruqayya Yusuf Musa :
Allah ya sakawa mlm da gidan aljannah
2025-08-21 08:57:29
1
Hassana Wada :
Allah shi kyauta
2025-08-22 23:44:18
1
Aisha aliyu :
muna godiya mallam
2025-09-21 10:29:18
1
سريا عبدالله(.Mrs) :
Son zuciya
2025-08-21 04:27:44
1
To see more videos from user @sheik_ahmad_tijjani_grnt, please go to the Tikwm
homepage.