@captainpcross: this teaching could help. #islam #christianity #religion #captainpcross #fyp

Captain P'cross
Captain P'cross
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 17 August 2025 11:38:44 GMT
695586
64373
1597
25784

Music

Download

Comments

rabiu.mahmud8
Rabiu Mahmud☪️🇳🇬 :
Allah ya karawa annabidarajah ☪️🤲🥰
2025-08-18 21:52:25
559
surajibrahim54
SURAJ KD :
Inci darajar fiyayyen halitta ayi mun like 🙏
2025-08-28 00:48:11
291
adamuumar475
@Adamu Umar :
Bar, Sheikh Isa mansur yelwa🙏
2025-09-27 09:24:06
0
siralooma89
Mr lecturer :
kiristocin arewa sune matsalar nijeriya, sunfi kaunar kudu akan arewa, alhalin kuma arewace gatansu anan aka haifesu kuma muka rikesu cikin aminci
2025-08-19 07:28:54
174
user2355070702830
Ezekiel James :
Allah ya bamu zaman lafiya
2025-08-19 20:08:07
105
dan_kano_1303
dan_kano :
Allah ka hada kan Musulmin Nigeria da kiristocinta
2025-08-21 13:10:16
88
ikee0502
ikram yusuf :
zaka iya auren musulma 🥰
2025-08-17 19:06:52
40
aliyu.ibrahim057
Aliyu Ibrahim :
Wallahi wallahi wanan gaskiyane kuma ina goyan bayanku bakidayanku wlh Allah shiya,hallicemu bakidaya kuma shiyasan manufarsa dayayi musulmi kuma yayi Christian kowa sai yayi addininsa
2025-09-22 09:11:11
0
ummul_yateem_foundation1
UMMUL YATEEM FOUNDATION 001 :
My favorite sheikh♥️
2025-08-18 22:04:05
55
user321281070
Usman Ahmad :
Malam ya fadi gaskiya. Ba Musulmi ne matsala ba. Ku yan kungiyoyi, musamman na Izala, ku ne kuke jawo duk fitina da bala'o'in da muke ciki.
2025-08-21 23:47:30
5
bitrusyusuf2915
Bitrus Yusuf :
ai ka ji yace adinin su ya yarda da gihadi, to me ake nufi da gihadi,ai gihadi shi ne gabatar da yaki a kan wanda ba musulmi ba, wanna zai kawo zaman
2025-08-23 20:44:52
2
richtalent3
Rich Talent :
Ba zaka San ana samun followers a tiktok ba sai kace Muhammadu rasulullah
2025-09-26 21:35:28
3
auwalzurmi
Auwalu Abdullahi :
also this issue, ba daga wajen musulmai ba haka kuma ba daga wajen Christian ba, problem namu daga turawan yammacin duniya ne
2025-08-19 12:51:18
10
yakubumuhammad409
yakubu Optical :
ai ya bar addinin musulunci, shiyasa kake yabonsa
2025-08-20 16:01:50
7
lawee101
Muhd Lawee :
For you Pcross, pls dont be despeir from what u are doing, your generation shall be proud of u. It takes wosdon & pure heart to be pcross
2025-08-21 12:02:06
10
martinaisah2
user8681757807924 :
ai mu christian ba mu da damuwa kamar musulmai, su suke ja mana damuwa a Nigeria
2025-08-18 01:01:33
38
habukojoli
Habu Kojoli :
i really believe both religious preaching peace 🕊️both the problems is from us
2025-08-19 16:15:32
26
musaahmedgadima520
A galadima :
Allah ya karawa annnabidarajah Allah yasa mu dace🙏
2025-08-19 11:15:51
96
adamoualhoussein8
Adamou Alhousseini :
wai dama wanan bawan Allah krista ne?
2025-08-17 19:57:13
14
aliyuhassanshuaib4
Aliyu :
Allah yasa Ka musulun ta
2025-08-27 23:40:12
8
saifullahi.father1
Saifullahi Father :
wannan gaskiya ne professor Allah ya ƙarawa rayuwa albarka
2025-08-20 17:00:53
21
khalidsaadaliyu
yaran aunty :
Allah ya kawo mana zaman lafiya
2025-09-04 08:49:50
2
abdulraheem_mutumen
abdulraheem_mutumen :
durun uwar hadin kan
2025-09-05 07:31:29
1
abdullahi_ibrahim_4848
real_kanawandabo8484 :
wannan gaskiyane allah yasa mudace 🤲
2025-09-01 16:26:55
2
To see more videos from user @captainpcross, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About