haba ba banza baashe zakaga kana son mutum kamar ranka nidai dik wanda yamin wan nan banyafe masaba mlm mace ma zata iyayi
2025-08-18 09:25:43
36
alkaliMuhammad2025 :
mlm idan kunbada mallaka Dan Allah kudunga bada makarin sa saboda mutum zaihiya yin mallaka Daga Baya Kuma zakagan Abinda yayi Yana da munsa Yana san yakarya Amma baisan makarin sa ba
2025-08-30 19:11:44
2
umsee :
mallaka Ka Nemi dusai guda 4 sai Ka tofa walakad hammat bihi wahamma biha sai Ka tofa ya kahharu 12 sai kace Wace ki soni har abada sai Ka dauki dusai Ka harba gabas haka zakayi yamma kudu arewa tsakiyan inda Ka tsaya sai Ka anbaci sunan yaro da mahaifiyarsa sai kace Wace kasoni kabini da iKON Allah har abada zaka maimaita sau 12
2025-08-19 16:46:00
19
Prince bugri :
pls shiehu can u tell us what is zakuwa n write the recitation for us n how is done for us to do
Malam
Muna godeya saboda
manzan allah
don na annabi yayi salati goma
Gai suwa ga manzan allah, s🥰a 🥰w
s🥰a🥰w
s ❤a❤w
2025-08-17 21:32:59
13
Muktar lawan 🤩 :
wanna abun kwata kwata bashi da amfani sabo da duk wnada kaiwa asiri ya so ka ba sabo da Allah ba hakki ka ka zalunci ta kuma kayi shirka Allah kuma bazai Barka ba don haka yan uwa karkuyi haka don haka ku abinda za a soku don Allah kamu kunbawa Allah zabe
2025-08-19 12:10:28
12
HARAROU DANJOUMA :
s.a.w
2025-08-31 23:02:12
1
Amienu G :
makaryacin banza da wofi Alaji kabasu shawarar su Nemi kudi kawae shine sirrin
2025-08-21 06:53:33
5
MAI ANNABI ♥️YA HUTA :
Dan Allah karka bada na maza wata Tai min
2025-08-22 18:03:34
2
yusifkpodo370 :
Are we reciting the full ayat..?
2025-08-22 11:13:40
3
fareedatu mym :
Allahumma salli wasallam Alaa nabiyuna Muhammad
2025-08-26 19:34:49
1
Baqeer Muhammad :
shin idan mutun y mallalake budurwarshi to y matsasayin sa a gurin allah
2025-08-19 22:37:58
4
shamawisani67 :
saw
2025-08-31 19:08:20
1
Muhammad mannir :
Sallallahu Alaihi Wasallam
2025-08-18 23:43:21
6
user17601634842380 :
allah karsu haddace Dan rujalun yanzu bakirki allah ya tsaremu
2025-08-18 21:02:56
6
☠️ASHEER___MUOSSA_002☠️☠️💀☠️ :
Allah yasaka da alkayri Allah yabiya bukata
2025-08-20 23:19:01
1
coach m done✅🫂💗 :
wallah yanayi Kuma nayi
ada ina yin kuka akan ta Amma yanzu bana yi Kuma na dei na bin ta arai Amma sometimes ma tana kirana dik da ansaka mata ranar aure 🥰
gaskiya ngd sosai
yawadudu alhamdulillah 🤍💚
2025-08-20 11:41:55
2
To see more videos from user @maicharbi2, please go to the Tikwm
homepage.