@abubakarsaratu: Wato ita dai murja ita ce ainihin masifar 🤣🤣🤣 an tunzura Rabi dai zata bar gidan isa🥹💔💔 #officialsarat2 #fyp #CapCut #hausatiktok #rabidaisa

Officialsarat2backup
Officialsarat2backup
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 19 August 2025 12:11:14 GMT
222552
8705
333
325

Music

Download

Comments

mustaphalawal80
Mustaphalawal :
don Allah kunemo muna asalin Mai muryar nan zamu bata hankuri😂😂😂
2025-08-19 23:47:39
24
hapcynkamshi1
oum yataam🥰 :
Nidai sakomin tuwon inci tukunna🤣sai ayi batun murja daga baya😂
2025-08-19 22:34:36
8
mujitaba24434
Mujitaba Aliyu :
hahhhhhhh 😂🤣😂🤣 wai don Allah wannan matar mai wannan maganar er wane gari ce? Allah ya bata bakin magana😅😂🤣
2025-08-24 23:23:10
0
muhammadlbt0
Muhammad lbt :
aunty Don Allah kizanka samuna muryar gwaggo Rabi😂😂🥰
2025-08-21 21:18:16
6
user2528271717190
YARO Dan mama :
duk kintofe tuwon dayawu😂😂😂
2025-08-31 06:18:19
1
m.shukurah
maman shukurah :
wandayaga tanakamada rasheda mesa a yamun like
2025-08-26 16:23:56
1
user803007817818
munxeer001 :
inkuya nike namana baiciyuwa kuma zucciyata bata ciyuwa sai kace wata karsana 😆😅😂
2025-08-20 14:41:02
2
salmasmaihali
salmerh s mai hali 🫶❤️😘 :
ki dai kula karki bude mana majalisar dinkin duniya
2025-08-22 23:04:00
1
bietter4002
HISHMAR CLUSTER.NG :
😂😂😂Gidan annabi nuhu na da ba a bari nai hlln 😂😂😂🥰🥰🥰
2025-08-28 22:41:11
0
abdul_abu_sufyan
Abdul :
namanta bai ciwuwa 😂😂😂😂
2025-08-22 14:58:25
6
mayyarcomments
mayyarcomments :
baga tuwo nan kina tukawa ba to😂🤣
2025-08-22 07:24:11
1
royalexquisite22
Royal exquisite aphrodisiacs :
Murja yan kumbura bala’i
2025-08-22 20:27:04
0
nasir.turba.lyce
Nasir Turba Lycée :
😂 in kina wannan Zaman watara Zamuga muzuru
2025-08-29 21:23:29
0
abubakarumar992
user2536966009386 :
ahuce hakA 😅😅😂😂
2025-08-20 21:22:41
0
sirjega
sir-Jega :
WALLAHI KUMA KINSAN MATAR MAI GANA DA ITA DA ISAH DA ALHAJI DANLADI TABUEBUE DUK SUN RASU AMMA ITA MURJA TANA NAN KO NUMBARTA ZAN IYA SAMO MIKI TA NAN
2025-08-22 20:39:14
0
fatimanasir1846
fateemerh 💞💞💞 :
gaskiya kinabrgeni❤️
2025-08-26 19:24:32
0
oyixa_shuaib
Khadija bint Shuaibu🔵 :
Wlhy murja munahika ta🤣🤣
2025-08-23 11:51:20
1
uxeeeey070
Uxeey Jega :
Wagga Tuwo Kwaccishi bane na Ci nai
2025-08-20 10:17:28
0
marwanatunasiru
cutie🦋 :
nidai damuwana ayi a tuqa tuwon nan
2025-08-20 18:47:01
0
zainababdull8412
Zainab Abdullahi :
dan Allah wacece mai asalin muryannan inawanjin maganganunta amma bantaba ganintaba
2025-08-22 22:40:36
0
akiluasalih
akiluasalih :
hhhhh wanga tuwo yaga takansa🤣🤣 ayi hakuri Hajiya lantana
2025-08-20 13:19:01
3
saratouhussaani
Saratou Hussaani :
sai takwara 🥰🥰🥰
2025-08-20 20:22:17
0
mustaphanamakkah
m musty tgz :
zanci tuwonnan
2025-08-21 13:16:04
0
yar.makaranta7
Yar Makaranta :
one year ke nan ban sake ganin Sara a social media, sai yau. ko shin kinyi aure ne? kin fito yanzu an dora inda aka tsaya.
2025-08-24 16:48:26
0
alkaliaboubacar
alkali :
gidan issa😄😄😄😄😄
2025-08-20 10:03:43
0
To see more videos from user @abubakarsaratu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About