@bin_yakudeemah: #bin_yakudeemah

bin_yakudeemah
bin_yakudeemah
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 19 August 2025 13:59:06 GMT
158688
18631
762
2902

Music

Download

Comments

abuosadeeq
abuosadeeq :
Mudai malan matan mu sai sunyi aiki Tunda Allah bai hana ba,kuma zamu dauki nauyin su komai kudin su in sha Allah
2025-08-22 06:00:46
43
jbb.senior
jbb senior :
yana da kyau suyii aikii malam sabuda rayuwa..xaka iya mutuwa kabar ta da yara dole xata kula dasu..ko shi kansa mijin idan baida lafiya xata iya te maka masa lokachin da bai dashi
2025-08-20 17:17:37
27
fauziybashir2
fauziybashir2 :
Mtswwww masu kashe zuciya kenan irinku ne dakun mutu tarihin gidan ka yaqare
2025-08-22 04:11:52
25
fatee__b
fatee__b :
Ranar da babu ranka kuma ta wulakanta ko😂
2025-08-22 12:09:21
15
mamauseey
maman useey zamfara :
Masha Allah munyi karatu kuma munsamu na sha,anin rayuwa Amman kasuwancinmu mukeyi kuma munasamun abunda komasu aikin basasamu cikin iyawar ubangiji kuma munaganin girman mazanmu alhamdulillah 🤲
2025-08-22 09:27:51
15
suleymern9192
Suleiman343 :
Only few will get this point. Allah yaja kwana ya malam
2025-08-22 09:34:58
14
bar_mbhussain
MUHAMMAD :
Shiyasa duk yawanci matan aure Sun zama mazinata,acan ake cinsu awurin aiki ,saita dawo gida ka nemeta tace tagaji ko kaga bata sha'awarka sam ,wani yaje yacinyeta kazama hoto
2025-08-22 09:06:59
10
simpleman2233
Simple Man :
Suna labawa da wai taimako sukeyi. midwife and nurse. suna abunda sukeso dadare . da sunan aikin kwana. uhummm
2025-08-22 07:45:17
9
wakcy_11
Salis🎖️ :
Gara da Malam yace shi, kar wanda yazagi Malam ra’ayinsane mumbar masa kayansa. Khadija aje ayi aiki akuma ji tsoron Allah 🥰🥰
2025-08-22 13:44:44
12
suweeauta
MaK’G Collection :
Malam wannan ya shafi mazan da ke daukar nauyin iyalin. Wasu mazan ko rabin dawainiyar iyalin basu dauka, ba dole mace tayi aiki ta nemi abin rufin asiri ba? Sannan ba kowa keda nasibin kasuwanci ba
2025-08-22 07:12:06
5
livinglegend207
TheBroken :
Wallahy musamman irin su nurses dinnan, duk acan ake cinyesu
2025-08-22 07:27:05
10
hafsatouh44
Softhafsat🦋✨ :
Wasu mazan ma sunfison masu aikin Sbda lalacewa
2025-08-22 07:47:18
14
spice_blender5
PROFFESSIONALSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
matsalar mu chi da sha ne kadai? 😂😂😂
2025-08-22 17:03:47
6
seynioumar8
Chamsoudine Diallo 🇳🇪🇹🇬 :
Wly Mallan Yana birgeni🥰🥰🥰🥰🥰🥰sosai
2025-08-20 09:35:07
9
waginipharmaceuticals
Muhammad :
Gaskiya ne mlm. Amma inaso ma auri malamar asibiti❤️😌
2025-08-20 06:10:57
7
presidor0809
pharm Muhammad aminu :
my future wife indai har baziyi aikiba,wlh saikinci ubanki,dolene matata tayi aiki wlh, kuma inshallah zata tsare mutuncinta da na aurenta, shiyasa Babu lalataccan aure irin na malam bahaushe,saboda irinku😏😏😎
2025-08-22 08:55:31
5
abdulmaharazu526gmai
Abdulmalik maharazu 14 :
kaji maganar gaskiya Kuma wlh zatayi ma wani biyaya fiye da kai dake aurenta allah dai ya kyauta
2025-08-20 09:26:14
8
a..i..farouk
A. I. Farouk :
Ai ko matata zatai aiki to a Office dinane
2025-08-22 06:27:49
5
jamil.zango
Jamil Zango :
ma sha Allah gaskiya ne malam hakane walahi
2025-08-19 20:50:07
5
ummunihsaan
@maman Habeeb & ihsaan❤️ :
tau ai malam kuma haka ku keyi da matan wasu kuna wasa da dariya wai abokiyar aiki ce
2025-08-22 12:00:20
2
ishakuabdullahi74
Alhaji Abdullahi :
what if you die ya sheikh, who do u think is in the best position to take care of your children
2025-08-22 12:29:58
1
user6810829444194
mhd bukar goni 267 :
gaskiyane malam
2025-09-24 12:30:28
1
baj0gah
Shamsu Basiru :
Allah sakama malan da Alkhairi, amma gaskiya ni in nayi aure matata sai tayi aiki inshaaaaAllah.
2025-09-24 06:56:35
0
tijee399
Ahmad Tijjani :
ai malam duk wanda yake zama da mace mai zuwa aiki bai cika namiji ba dan daudu ne
2025-08-23 13:46:37
3
shaibuadamu41
Shaibu Adamu263 :
wai mazane kawai suke mutuwa matan basa mutuwa da idan kamutu zasu taimaka
2025-08-22 08:38:08
4
To see more videos from user @bin_yakudeemah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About