@expresstelevisionnetwork: “A Cikin Gwamnatin Kano Akwai Dilolin Kwaya, Idan Aka Karyata Ni Zan Tona Asiri” – Musa Mujahid Zaitawa Musa Mujahid Zaitawa ya yi ikirarin cewa a cikin gwamnatin Kano akwai manyan dilolin kwaya, inda ya yi barazanar tona asiri idan aka yi ƙoƙarin karyata maganarsa. Ku kalli cikakken bayani. #Kano #etn #MusaMujahidZaitawa #Gwamnati #Siyasa

ETN
ETN
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 20 August 2025 12:50:32 GMT
178697
12088
456
3099

Music

Download

Comments

engr.m.a.galadima
Mohammed Auwal Usman :
matsalar mu shine duk abinda akeyi muna daukar sa siyasa amma abinda wannan mutumin yake fada akan illar shaye shaye gaskiya ne wlh amma babu ruwana da korafinsa a kan gwamnati wannan Ra ayinsa ne
2025-08-22 07:11:17
57
hustler__55
Fajr_hustle💯 :
Akwae gsky a maganarsa Wlh 💯
2025-08-21 22:23:14
24
charterbabura9
Adermu :
neman suna phone store
2025-08-22 12:13:26
7
leemah7974
Leemah❤️🥰 :
Gaskiya muna bayanka Allah ya baka sa’ah
2025-08-22 10:51:48
5
ayushaabdullah1
Ta mama :
Makikiri harda wani kukan makirci kamar mace🤣🤣🤣
2025-08-21 19:47:54
6
zahsmultigallery
Zahra sale yakubu :
Allah ya sa a kara samun marassa tsoro irin wannan mutumin 👍🏻👍🏻👍🏻
2025-08-22 10:53:17
8
najibsaniado
Najib sani ado :
Duk abinda akai a baya a gwamnatin ganduje kana ina? Ko kana so kace abba ne ya kawo yan daba a kano?
2025-08-22 18:21:35
12
adojibril29
BinAdamJibril :
wlh wiwi nake sha Amma nasan gaskiya kake fada Amma wlh su bazasuji ba domin wlh munsan dolece tasamu
2025-08-20 23:38:15
7
ahmadtijjaniali300
Ahmad ali abdullahi :
tsoho mai datin hula shine cikaken jahili kagane ko
2025-08-23 11:01:16
0
queenbeautyaa
👑 Queen beauty👑 :
gaskiya ne👍👍👍👍👍
2025-08-27 00:52:27
0
jnfahsheer
jnfahsheer :
Dubi yadda 'ya'yan talakawan da ake dansu suna zaginsa. Kuma basu san komi ba sai shirme da shiririta.
2025-08-26 20:38:00
1
aminumukhtar
👤𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪 𝙆𝙖𝙣𝙤🇳🇬 :
wanda ya kawo mana siyasa Nigeria Allah ya tsine masu albarka
2025-08-23 07:25:12
2
ibfagge0
IBRAHIM MUAZU SALE :
taff oga Yakin da ka jawo Yanada Yawa anma Allah Jama a sufahinci gaskiya kafada ✊
2025-08-20 23:38:38
5
y23287110
#Yusuf uba aliyu B² :
ka fadi gky , amma kayi haquri da ya'yan awakai domin zaka sha zagi agurun su
2025-08-23 08:35:35
4
asagwarmai
abdullahisabiuahmad :
wallahi maganar gaskiya ka fada
2025-08-27 14:18:28
2
yuseefdanmaka
Dan maka :
gaskiyane haka suke
2025-08-26 06:43:56
1
yahayaabubakar148
abubakar541125 :
Masha Allah
2025-08-24 11:22:17
2
alhyusuf1245
RAUDAT AND RIWAIDA TIXTILE COM :
wlh amatsayina Dan kano sau dubu gara nnpp da APC
2025-09-10 14:04:46
1
suleimansuleimanbro
sulaimansulaimanbro :
mayaudara
2025-08-25 12:55:05
2
user7359813843514
NURADEEN ALIYU :
yanzu wasu wawaye Marasa san gaskiya sai kaji suna zaginshi saboda jahilci mugayama KANMU gaskiya
2025-08-24 12:57:13
2
user8074022438106
HAMZA ASHIRU :
wannan gaskiya ALLAH yarike hannunka
2025-08-22 15:17:10
2
abdulrahmanisah88
Abdulrahman_isah :
wanna shine yadda ake Mulkar mu Allah yaji kanmu ya yafe mana zunuban mu ameen 🥺🥺
2025-08-23 14:19:57
2
nasiraci98
Nasir Yusuf :
Allah ya tsinewa mai karya
2025-08-21 08:05:00
3
ayuba.bullet
Ayuba bullet :
karya kakeyi siyasace kakeyi idan ka fadi gaskiya ma acikin maganarkama badan Allah bane Dan manufarkace ta siyasa Kar muke ganinku munafukai masu ci da ceto.
2025-08-22 16:06:17
3
jiddahkano
JIDDAH KANO BLOOD OF ISLAM ☪️ :
nice JIDDAH shugabar masu comment ta 2025 yanzu fa za a iya samunme zaginsa ko ❓
2025-08-22 08:29:12
3
To see more videos from user @expresstelevisionnetwork, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About