Wllh tallahi na tsani wannan guy din Sbd duk abinda yabada seyasa ayi maka vedio Narantse da Allah ni duk sanda Wai naga zaibawani Nawa wadannan walakantqccin kudi yayimusu vedio Wllh senayi kararshi 🙄
2025-08-23 13:33:12
38
DOUBLE MASTER BM💯 :
Dan Allah nima idan ansame shi ina da alherin da zan mishi in Sha Allah 🙏
2025-08-26 17:34:35
80
shafa atu :
Allah Sarki wllh kamar inyi kuka allah yabaka lada
2025-08-27 15:29:52
13
kaderak47+09 :
kada kouga lefinsa alhadli saboda tayou yayimasa haka ne dan yakara hima allah yatemakemou alfarmar annabi Mohammed s a w 💖
2025-08-28 15:47:31
2
Najwa❣ :
gaskiya bawan Allah nan bai kyauta ba har yaban takaici wane irin mugun hali ne wannan
2025-08-25 18:25:43
14
Faeexarh💞 :
Yananan bakin INEC yake xama wannan Ai wulaqancine Allah yabaka ikon taimakamishi
2025-08-24 10:22:27
3
maryaamah🦋..! :
Sadakar kenan ta mata ce😂😂
2025-08-25 23:11:41
6
Itz soja..🦅🦅🦅 :
AKAN 1K
WALLAHI KONI ZAN IYA BADA KYAUTAR 1K 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-08-24 17:44:28
3
shab,an :
dan girman Allah nima idan ansamishi aimin mgn
2025-08-26 18:44:40
1
Tu me manques terriblement :
😁
2025-12-29 23:05:30
0
SALEEHU ISAH :
Toh Allah Yasamudace
2026-01-01 14:44:04
0
Queen beelat👑❤️🍯 :
Abin takaici abin haushi idan kasame shi kamin magana please
2025-08-24 20:00:59
27
zara'u yusuf :
gobe insha Allahu zanje nema maka shi
2025-08-21 23:06:27
18
B ALBES MONEY💵🇬🇭🇳🇬🦅 :
gaskiya kaburgeni wlh allah ka bayyanashi
2025-08-28 07:07:25
11
Beebah💕 :
Allah yasa ka ganshi, kuma Allah ya baka ladar niyar taimakon shi
2025-08-22 13:13:34
10
EMERGENCY🚨 :
Gaskiya kai dai baka asrar data. sbd ba kowa bane zai gane abin da ya faru sai mai nutsuwa. Allah ya baka lada😭
2025-08-27 12:56:14
10
Usamarata1 :
wlh wlh wlh nima naganshi zanbashi kyautar abin Allah yahuremin 😢😢😢
2025-08-24 09:55:46
9
Abba kakale 001 :
amman gsky wannan yakai matsiyaci wlh ya Allah kada kabanu ibinda zamu wulaqanta bayunka ya Allah
2025-08-26 11:45:58
8
Hâmzâ â YâhâYâ Tsîgâ :
kai allah yasa mudace Allah sarki bawan Allah Allah yabaku ladan niya
2025-08-27 13:14:35
6
user00207330660 :
dashegiya ehsha Allah astiya zekare wallahi yaban tausqi Allah dai yabiyakqh Allah yamaka budin naalkqiri wadah baka zatabah🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2025-08-26 21:10:42
5
NURA K MAZUGAL MAI WAKA :
allah yajikan mahaifanka
2025-08-28 18:07:18
5
user00207330660 :
kai jamaa Allah yasah mudace wallahi yabanih tausa ehsha Allah sekasamuh ladah Allah yarabaka dakunya duniya dalahira 😭😭😭😭
2025-08-26 21:09:05
4
aliyubello9775 :
wlh yawo ya kai nasai wando ga rai jiya amman kasan gunto mai geran mota bakin shekara
2025-08-26 12:54:36
4
Amore Caps :
Gaskiya banji dadiba wlh 🥺🥺🥺
2025-08-26 12:06:11
4
Nr.legend :
wurin sir yahaya yake yawan xuwa
2025-08-23 15:06:01
4
user00207330660 :
kijamaa
2025-08-26 21:11:00
3
that antul guy 001 :
kai duniya
2025-08-26 20:28:41
3
Munaisha Galadima :
wlh kabureni ko bakomai kayi niya Allah yasakama
2025-08-26 20:21:51
3
yarbaba265 :
Gaskiya bai kyautabah ko da kyautatawa sai kayi niya abinda yayi bai dacebah
2025-08-27 14:35:51
3
asiwaju bolah ahmat tinibu :
to dan uwar shi shi mai wandunan me yamsa da bazai bashi ba dan wawiya
2025-08-26 18:15:21
3
SIR*AMADY*01 :
Gaskiya Nima Yaban tausayi
2025-08-26 00:34:40
3
Hon .Nura uba :
Allah yacika maka alkawarinka👏👏
2025-08-28 16:12:20
3
habibbakuwai :
mu Namu MD Baya Raba 500 kuma Shi ruwana maliyane kowa ya BA Mai gwanjo sorry
2025-08-26 00:19:48
3
💫Abdul A Y😎 & Super💫 :
mtssss wlh naji haushin abinda mutuminnan yayimai Harkar mah bah dan allah bane kenan
2025-08-21 21:57:06
3
Sulaiman :
Wlh Nima zan taimaka mai
2025-08-29 18:19:12
3
Reäl Usman :
ko wannan niyyar da kai Allah ya saka maka da alkairi
2025-08-28 22:36:03
3
bilkisuahmad887 :
Allah ya baka ikon ganin shi🙏
2025-08-29 06:47:47
2
Amisko beby :
nima insha Allah in angasa ka min magana zanbada abinda Allah yahore min
2025-08-27 08:42:12
2
rukayyamuhammad788 :
gsky mutumin nan jakine harga Allah banji dadin yanda yamasaba 😭😭
2025-08-27 07:22:15
2
jikar fulani 💞💯 :
wlh yada akayimasa yatabamin zucciya Allah kasa mudace 🥲
2025-08-30 21:17:44
2
musa :
koda baka masa alkhairi ba nasan kayi niya Allah ya maka tukwaici da gidan aljannah fir dausi 💪