Allah yaja zamaninki aduba maganar albashin me shara da kuma albashin ministan nan😂
2025-08-21 22:26:01
7
𝐘𝐀𝐑𝐎𝐍 𝐇𝐀𝐔𝐒𝐀✅ :
Walh nayi Mamaki Wai yana Da Yarinya Da baturiya kai jamaa 😭
2025-08-21 20:31:27
6
Usman Jebba :
you earn my respect you said nothing but the fact
2025-08-22 05:33:34
1
BROWN💫 :
Don Allah kibani amsa, hankali na ya tashi an taɓayi min 3 vaccination a camp ɗin Germany, Allah yasa de basa yiwa mutane allurar hauka a camp
2025-08-21 18:14:52
1
ALKALIN TIKTOK 001 :
Dan Allah wane abinci kikece Wanda Ke sa Miki tunani Mai kyau hasana Ina najeriya
2025-08-21 22:50:58
1
muhammad :
kubarshi aci ubansa Dan iska ne
2025-08-21 21:54:55
1
musa ahmed wali :
Himn hajiya Ai kin gama Magana da kikace turai ba Africa bane. Kwai Allah ya kare shi
2025-08-21 21:47:52
4
sadeek_staj :
Hmmm Kai da Kaje cirani ai ba jahadi Kaje ba da zaka zo kana kiran sallah a fili.
2025-08-21 20:43:00
11
Suleiman bawa :
masha Allah hjy hassana ykk kwana biyu ftn Alkairi Amma Naga jikinki ya Raghu hakan yayi kyau na gaisheki🥰🥰🥰🥰
2025-08-22 05:45:35
0
Habibu Muhammad marshall :
Halamu saboda yayi Kiran sallah suna zargin sa kamar yana ta'ammali da miyagun kwayoyi wato drugs shiyasa suke masa gwajin blood test da fitsari Allah yasa mudace
2025-08-22 01:33:46
2
Dr. Mata da maza 3 :
Hmmm Kai da Kaje cirani ai ba jahadi Kaje ba da zaka zo kana kiran sallah a fili.masallacin na ubansane🤣
2025-08-21 23:04:51
2
Nazeer 🇳🇬 🇸🇦 :
Allah ya kawo masa mafita. Amma fa duk wanda yakeson zaman lafiya to yabi dokar kasar dayaje neman arziki, domin su fa sunada dokoki ba irin Nigeria bane.
2025-08-21 21:37:23
8
ali :
ina yin ki sister
2025-08-21 18:38:43
2
🌍 Cɪᴋᴇᴋᴋᴇɴ Bᴀᴋᴀᴛsɪɴᴇ 🇪🇺🦅 :
Ubangiji Allah Yadaidaita Lamarin Kodan Saboda Addinin Muslinci 🤲
2025-08-21 19:37:37
7
Mohamed Habib :
Dan Nageria🇳🇬🇳🇬 fa baisan doka ba ko saudiya ne sai ama daurin goro🤣
2025-08-22 05:37:45
1
M-Bafashi :
Husaina Mutanan mu sai Hakuri fa Amma fa zasu iya Raping din sa Gaskiya. Amma Rashin yin Aikin babbar Matsala ce Maganar Raping Kuma zai sa ace ya Haukace Dan bashi da Evidence
2025-08-21 17:46:55
5
Akilu bature🇳🇬🇪🇸🇪🇺 :
Wannan gaskiyane allah yasa mugama lfy allah yamaidamu gida lfy
2025-08-21 21:47:55
4
apele_official01 :
To ku sanar da embassy please 🙏
2025-08-21 22:03:57
3
Dalibi :
bangis fa was depressed wlh ya samu mental disorder,, Dan haka shawara shine ya dawo Nigeria Adam zango ya taimaka ya kaishi rehabilitation 😭
2025-08-21 21:06:06
4
ANA PARTY🤪🇳🇬🇸🇦 :
shikuma Allah ya fidashi
2025-08-21 22:22:28
5
RD💯 :
wannan gaskiya ne
2025-08-21 19:40:59
2
Sha'aban Isah Madaki :
wlh gaskiya ne bayaninki
muna godiya munkara ilimi
inason magana akan gaskiya
batareda tsoroba
2025-08-22 00:37:10
1
Chigaree :
Ameen ya Allah 🙏
2025-08-21 22:34:34
4
NURADDEEN :
AMEEN YA ALLAH, WANNAN GASKIYANE KAI DAKAJE CIRANI, SAI KA KAME KANKA KASAMU ABIN DA KAJE NEMA, AMMAN SAI SUBIYEWA FARAREN FATA AI TA HOLEWA
2025-08-21 22:33:28
2
🦥MASTER🥷 :
Wallahi kuwa fadamusu Gaskiya
2025-08-21 17:52:28
4
To see more videos from user @hassana.jaruma, please go to the Tikwm
homepage.