wallahi wallahi nadade da tuna nin haka ALLAH ya rufa mana asiri duniya da lahira
2025-08-25 17:44:54
1
abbansadik*** :
Dan Allah ina yake
bawan Allah dinnn
2025-08-24 22:44:23
0
bachaabbadjidji :
sunan mallam?
2025-08-24 22:12:39
0
tassi Saleh :
Allah yakara lfy mln 🤲🥺
2025-08-21 21:51:38
11
Orangecity17 :
ga abun sawa a status pah ammman akwai kura wallahi 😂😂😂
2025-08-24 12:31:01
4
musabd AC :
Allah ubangiji ya saka da alkhari
2025-08-24 10:01:16
6
oumarououmarou639 :
Allah ya kare mu dabara
2025-08-25 09:37:17
0
KANO GIDA :
izzar sunna
2025-08-24 20:18:02
4
MTL TEXTILES & MATERIAL KARFI :
Allah Ubangiji yaQarawa rayuwa alvarka 🤲
2025-08-22 12:40:09
8
iliyasu muhammad🇳🇪🫶 :
sunna basa,ar bidi,a bace👍
2025-08-25 08:41:30
1
ABDOUL WAHAB YARO :
tauhidi sak Ma Sha allah allah ya kara lafiya Malan
2025-08-22 22:00:06
6
Suraja :
wannan maganar gaskiyane wlh
2025-08-21 22:10:18
8
BASHO CFA :
ALLAHU AKBAR NAGODE MALAM 😢
2025-08-22 14:00:55
2
ADAMU S. GISHIRI 🧑🏫 :
Allah yasa mufi karfin zuciyar mu. Kana aiki, kana noma, kana sana'a amma ka tsaya da mata 1 da yaranka 2. sai kaga wanda kafi komai a rayuwa da mata 2 da yara 7, in da ka nuna masa kuskuren sai yace kowa da arzikin shi.
2025-08-24 12:58:06
1
It’s Young Ammar😉👌🏻 :
Wlh abun akwai cin rai amma yanxu kana yin magana se ace bakada tausayi 🥺💔
2025-08-24 17:43:04
3
muhammad.abodullahi227 :
Allah sarki gasekiya ne 🤲🤲😭😭
2025-08-22 16:13:19
2
HMSambo :
Gaskiya ne Mallam
2025-08-21 22:36:38
4
Failatu Buhari :
gaskiya ne wallah malam 👍👍👍👍👍👍
2025-08-22 07:46:05
3
Majid Asoumana🇳🇪🇳🇪 :
tauhidi zalla awanan malam Allah ya karemu da ga roko ameen summa ameen
2025-08-24 07:41:12
2
Ubanbara :
wannan gaskiyane allah yasaka da alhairi
2025-08-22 15:11:56
2
Aliyu Shuaibu :
wannan gskya yane malam
ubangiji Allah ya saka da alkhairi malam 🥰
2025-08-24 11:46:02
0
Marwan Aliyu Bunza :
Gaskiya wannan malamin akwai Tauhidi
2025-08-22 07:36:39
1
S R J King :
allah ya sa mudace mallan wannan gaskiyane 👍👍👍👍👍👍👍👍👍
2025-08-21 23:09:33
1
To see more videos from user @ayukanmusulumci, please go to the Tikwm
homepage.