@a_rabon_kanawa: MATA MASUCIN AMANAR MAZAN SU KUJI TSORON HADUWAR KU DA ALLAH TIN KAFIN ALLAH YA TONI ASIRINKU @gagare is back @Mai_salatie @DAN ZANGO KD @BABA_MAI_TSAGETA @Jabir Kauna FCT @@Musa Arewa p.k.m @Mimi Muhammad @abubakarsani #goviral #tiktokindia #tiktokviral #viraltiktok #video
a_rabon_kanawa
Region: NG
Thursday 21 August 2025 22:38:13 GMT
Music
Download
Comments
fatima yar borno :
yau bazanyi istiminai ba sai gobe 🤣🤣
2025-08-23 12:58:24
16
M Hussein :
Wlh nasan irin wannan matan Wlh sunfi goma acikin Anguwarmu
2025-08-24 05:19:05
13
Zahra :
Ji kwartonma dan agwagi kamar antsoma tumma aruwa
2025-08-22 17:24:57
13
💕F💕A💕T💕E💕E :
Maza ma suji tsoron Allah su sauke nauyin nake kansu
2025-08-23 21:15:42
14
falmata ce :
innalillahi Allah yasa muwanye lfy d wannan duniyar tamu mai cike d rudani 🤣🤣
2025-08-26 06:04:57
1
Asma'u Ibrahim Muhammad :
Karya ne lafiya ta lau wllh😂😂
2025-08-26 05:26:57
0
Dan Allah suwa sukashirya sutayani muiw wannan yarinyar dukan siya wai sunanta Fatima born batadawani comment sai yau bazatai istimuna'i ba sai gobe
2025-08-24 11:11:59
10
Kullus🥰 :
Ga abincen kin barshi agida yi daya lada Shegiya😂
2025-08-23 08:43:24
6
@Jannat_Churoma :
Ya Allah kabani kudi nacanza waya 🙏🙏🙏
2025-08-26 12:08:40
1
fiddausi :
Mijin yafi kwartamma dama dama😂😂
2025-08-24 13:26:39
4
safancynwaqa :
kai kuma content din da kaga ya dace kaida matar ka knan🤣😂😂
2025-08-24 05:57:30
2
Jiddahtou🩴 :
Ni ae mata auren ma kamar sunfi yawo yanzu
2025-08-24 06:30:19
11
Abdallah227 :
nasan wannan wasane Amma a zahiri Hakan Yana faruwa rikon amana yayi qaranci Baga Mazan ba Kuma Baga Matan ba Allah ya kyauta
2025-08-22 17:41:43
4
🎖Auwal Baban Iradat🎖 :
Akwai su matan aure dayawa masu yin irin haka Allah ya ganar damu tafarki ma dai dai ci👌🏼
2025-08-22 07:39:32
37
Ahmad-sulaiman :
zuciyata zafi take inanaga irin wanan bidiyon
2025-08-22 22:56:56
8
yar amanah :
abin macin ran mijin da tabari gida yafi kwarto aman too tambayya ta gareki ya mgn aiki wane yafi wani 🤣
2025-08-24 11:04:58
0
Borno Shukura Fashion 0111 :
Wallahi Karya ne 🤣🤣🤣
2025-08-21 23:36:35
9
ammee farouq :
Dan Allah next 👏👏👏
2025-08-22 19:52:10
4
bentu mai pata adamawa :
Allah katsaremu da cin amana aure y Allah Allah karabamu da wanann son zuciya🙏
2025-08-26 16:39:43
1
Teemarh henna kauru 🌿 :
Allah kabani Addmission 😭
2025-08-26 05:40:44
1
user5595739341446 :
ni dan Katsina state ne kowa yasan manzon Allah sallahu alaihin wasallam namu ne Kuma kowa yasan shi
2025-08-23 20:33:20
8
nacybaby7 :
ji hancin mugun wlh wannan yazama ruwan dare ni kaina antaba aron wayana seyaketa neman maryam nace yazo niko nakaishi gidan ina shiga nace waninanema
2025-08-25 22:01:37
0
cherifa maïga :
la suite 🤣🤣
2025-08-22 08:02:57
3
yar amana NO LV😭💔💔 :
nifa sei Inga Kamar karyane
2025-08-25 07:17:41
1
Fatima zarah zenariya🫀 :
sukuma maza masu irin wannan halin yaza ayi dasu allah yasa mudace
2025-08-24 09:16:14
2
To see more videos from user @a_rabon_kanawa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.