@shareef_hassanu_rabiu: #arewa__tiktokers💗💗hausa❤🔐 #afirmaciones #saudiyaarbiya🇸🇦 #arewa__tiktok #Ramadan2025 #viral_video

shareef hassanu rabiu usman
shareef hassanu rabiu usman
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 21 August 2025 23:34:14 GMT
1105716
175423
2232
2535

Music

Download

Comments

nuumanu27
Nu'uman🔔001 :
Mijin Khadijah Angon Aisha Abban Fatimatu Kakan Hassan da Hussaini Muhammadu Rasulullah ❤️🥰ﷺ
2025-09-05 23:55:01
185
auwalhamisup.tadudaspor7
P.T ADUDA ABJ YOUTH SPORTS :
bana darika amma ina yiwa shareef rabiu fatan allah yayi masa rahma albarkar annabi da al qur ani
2025-08-24 11:25:08
160
abdullahinura320
nura abdullahi :
2025-08-26 07:55:46
55
bashkhan124
Bash khan :
Dan wahala
2025-08-23 11:20:54
23
mamanihsan2024
user674780015820 :
allah y jikan rabiu usman baba
2025-08-25 10:44:57
107
badoonefah
H. I. WADATA✍️✍️ :
Allah ya jukanmusulmi😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2025-10-08 21:37:15
6
fatimarh180
KHAUSAR❤🥀👸🏻 :
allah sarki bayan rasuwar babanmu wannan waqarce kesani kuka kuma tadebemin kewa allah yasa kana aljannah babanmu😩💔🤦🏼😭allah yajiqan musulmi gabaki daya mutuwa Hmm😭💔🤦🏼😩
2025-08-24 23:01:55
47
maryambesty6
Best secret😍❤️ :
Allah kajikan iyayen mu 😭😭😭😭😭tabbas nayi matukar kewarka Allah yasa kana aljannah 😭😭😭banida kowa me sani farinciki sai kai Amma ka tafi ka barni a Inda babu kai ya Allah kasan me nakeji ya rabbi kaji kan wadan da suka rigamu gidan gaskiya 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭
2025-08-25 13:00:37
20
sunusikiyari
Kiyari :
Wlhy harta tunamin da babana, wlhy bantaba ganin yadawo daga kasuwa babu abun rabamana ba😢 Allah yabasu aljannah
2025-08-31 18:07:12
7
sadaumarghashim
sada Umar g.hashim :
ubangiji Allah yajikan iya yen mu baki daya 😭😭😭
2025-08-27 05:59:56
13
ameenull....kareem
👌👌AM££NULL~ KAR€€M :
Kai Allah y jikan wnn masoyin manzon Allah dan Allah salati goma g annabina
2025-08-23 22:02:08
14
zaidu.umar4
Zaidu Umar :
Muhammadur rasulullah s a w🙏
2025-09-29 08:10:54
7
nanahfadimatou
𝒩𝒶𝓃𝒶𝓇𝓉𝒽🐍🖤.♡ :
Muda iyayenmu suke araye allah yakara musu lfy😭🙏🙏
2025-08-28 00:54:25
16
rafiatu.ibrahim2
RAFIATU IBRAHIM SHARIF :
Mai kaunar annabi yamin like
2025-08-28 13:12:13
10
yakuba.agare
yakuba agare :
Allah yakiqan Shareef baba wallahi insonshi Sosai sosai
2025-09-13 21:32:53
6
shatuwa55
Aisha adamu :
salati goma ga annabi ♥
2025-09-30 20:19:54
5
user8121953991029
حبيبه ابو بكر :
Allah sarki rayuwa Allah ya jikansa Usman baba 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢 wlh saida nayi kuka 😢😢😢😢
2025-08-24 00:44:05
7
jamilu.ahmad
jamilu ahmad :
Allah y jikan rabiu Usman Baba da rahma
2025-09-01 06:07:57
5
alameenu04
Alameen Tex 🔥 :
Allah yajikan mallam 😭😭😭
2025-08-23 09:13:21
8
ahmadbashir002
Ahmad Bashir :
duk meson Annabi salallahu alaihi wasallam Kur kawuceh bakayi min like ba
2025-08-25 21:37:58
6
suhai_larhtuu__01
Suhailah Idris :
Ina zan samu waqarnan please🥺
2025-08-24 20:48:44
26
asmau.garba2
Asmau Garba :
Kulum inna kalleka kana waqarnan sainayi 😭😭😭😭
2025-08-25 07:58:02
8
muazuabdulhamid56
Mu'azu Abdulhamid :
Allah yajikan rabiu usuman baba
2025-08-24 19:25:49
7
zeeemama6
Xee xee :
Allah ya jikan babana😭😭😭😭😭
2025-08-26 00:35:24
5
missgimbiyyah
💕Miss gimbiya💕 :
Allah ya sabunta rahama a gareka Abbana 😭😭
2025-08-24 08:07:07
10
To see more videos from user @shareef_hassanu_rabiu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About