mudanga hotan jaririn nasa naji yace Wai ya haihu da wata achan
2025-08-26 16:49:04
0
Murjanatu🥀📈 :
Ok haka akai 😳
2025-08-24 22:20:14
33
el.shamss///🇺🇲 :
to albishirinka yau nima matata ta gama zageni tass wai ni munafiki ne zan tona mata asiri zan wulakantata harda cemin munafiki wai dama namiji ba dan goyo bane saine shuru tunda bani da gaskiya amma wallahi saina kara auren tunda ya halatta 🤣🤣🤣🤣🤣👈👈👈👈👈👈
2025-08-23 11:07:56
15
ali suwaga Hausa 32 :
ok haba nayi tunaninnan fa cizo
2025-08-23 01:45:04
84
Afiyatu utensils universe :
Yace yanada yaro da baturiya 😂
2025-08-23 07:58:19
25
ummieytsagem💕 :
Naje na duba page din Mr bangis din ma naga Ashe wani banza wofi ne 😆😆😂😂😂
2025-08-23 15:08:45
29
LAILAH00🦋🥰 :
Dan Allah hakimi inasanzuwa nagaisheka
2025-08-25 19:42:50
0
☛᭄Ꮶ Ᏼ Տ✯༻ :
tunda yayi ma zango butulci na tsane shi
2025-08-23 08:52:03
36
ABU SUDAYS :
Alhakin Adam A zango ne ya kamashi
2025-08-23 09:27:02
17
Keeby_pasaha :
Inkazauna lafiya kaikaso
2025-08-27 10:42:04
0
nkullu :
d harna fasa zuwa Germany 🇩🇪 Amman ynx zanzo
2025-08-22 23:21:20
16
︻デ═一 ▸𝔹𝕆𝕐☪ℙ𝕆ℙ🥷🏿☪ :
official_mrbangis
2025-08-23 20:16:28
20
It’s Young Ammar😉👌🏻 :
Gaskiya ni kaina tunda a statement din da naji vdm yayi akan yama wata ciki har sun haihu tun daga nan na gane inda matsalan take
2025-08-24 13:43:46
3
kanwata :
jamaa TiKTok yafi saurayina amfani 🤣🤣
2025-08-27 10:03:31
0
XEE NASH3 :
Allah yafidda baban gida🙏 tsohon saurayinane kuma unguwarmu daya dashi
2025-08-23 13:36:03
30
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
Ni banmasan wannan bangis dinba
2025-08-23 06:12:24
10
Umar B,O,C.Backup :
chizo kodai yasha Colorado ne🤣🤣🤣
2025-08-24 10:32:48
16
aliyancy 🥀🤍 :
shiyasa nazabi Tiktok akan aure 😂😂
2025-08-26 04:23:25
2
Hala music :
hege chizo wai takashin sa tafi ta bangis😅🤣
2025-08-23 07:25:03
14
lastborn 🤘 :
Nima ina gamarny
2025-08-25 07:12:55
0
TY Shaban :
amma da kayi shuru da yafi.
2025-08-24 11:50:34
7
mariaabdul :
Abu kam baiyi dadi ba
2025-08-23 08:20:53
10
queen 👑 afurah 🤫 :
gaskiya shaye shaye masifa ni 😂😂😂
2025-08-23 09:05:22
36
To see more videos from user @chizo_1_germany, please go to the Tikwm
homepage.