@dr.ahmadms: Do not take your kidneys for granted

Dr Ahmad MS
Dr Ahmad MS
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 23 August 2025 11:53:10 GMT
1563076
104989
3259
11408

Music

Download

Comments

samsonjoshua148
samsonjoshua148 :
ectopic kidney
2026-10-14 09:55:20
0
hiswifey2836
His wifeyy🥀🦋 :
shine sanadiyan rasuwan mahaifina
2025-08-23 12:03:50
199
nafeesatumar
Nafeesat :
wallahi ina fama da shi
2025-08-23 16:35:45
535
anas_aminu4
anas_aminu :
Allah karka jarfcemu da cutarda tafi karfinmu😭😭😭
2025-08-23 19:42:54
815
.ader.guida0
Talyat227🇳🇪🇹🇩 :
Kai alhamdouli allah na gode maka dana warke a ciwon koda ya rabbi ka Kara mana lafiya don matsayin iyyakana,Abudou wa iyyakanas ta,in👏🏻😰
2025-08-24 08:13:11
213
rickymartin_2
user73292899032 :
Ina fama da kumburin qoda duka biyun😭😭😭 nafi shekara km yaqi warkewa
2025-08-24 22:11:54
30
nura_muhammad01
nura_muhammad :
Wallahi inaganin video nan saida nasha ruwa 😫😔
2025-08-23 22:12:01
117
official_muby
Mubarack__Golden 🇳🇬🇸🇦 :
Allah ka bamu lafia wlh gamu muna ta fama going for dialysis 3 times in a week but Alhamdulillah
2025-08-23 13:12:02
81
mimeedankani0
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
Ubangiji Allah kayi mana rowan ciwu 😭😭
2025-08-23 16:14:59
67
fatimabamai
Fatimabamai :
Jama’a ku guji family planning, ba kowa yake kar6a ba, domin ni shiyayi causing min ciwon koda😭💔 Amma alhmdlh yanxu na warke, sede in zafi yazo ciwon yana yawan tashi min
2025-08-23 16:33:57
30
deejama330
@deejama33 :
Duk abunda yake damunka idan kahau tik tok shi suke turoma Anya babu asiri alamarinan
2025-08-25 17:43:53
23
30wifey
Mrs :
ni wlh kidney infection ne yaki warkewa 5yrs kenan
2025-08-23 21:29:44
60
malikadam116
A-maleeq 💫 :
shine yayi sanadiyyar rasuwar mamata, Allah ubangiji yamata rahma😭😭
2025-08-24 07:18:05
45
mosquitocadet
UMAR FAROUK :
yau muna cikin kwana na 31 da rashin mahaifiyata sakamakon wannan cutar ta koda, Allah yajadda Rahma agareta da duk musulmai baki daya
2025-08-23 23:25:54
70
kagos.collection
KAGOS COLLECTION :
wallahi Babana yagamu da ciwon koda ba abinda bamuganiba kutayamu da addu,a don Allah KO zaisamu afuwa sau uku akeyimasa a sati wlh 😢
2025-08-25 16:30:39
6
sadeeq_passing
sadeeq_passing🌹🥀 :
Allah ya kare mu da lfy, ya tashi kafadun marasa lfy gida da Asibiti Ameen🤲
2025-08-26 02:46:49
5
radical8446
Radical :
Wannan cutar ya dauki ran mahaifina on 16 sep 2025 Allah kajikansa ka mai rahama 😭😭😭
2025-10-03 06:39:33
6
hajjafati42
Hajjafati🤍💗 :
Wannan ciwon kidney shi yayi ajalin mahaifiyata😭😭😭😭Duk masu dauke da wannan cutar Ubangiji Allah ya basu lfy👏🙏
2025-08-26 10:55:34
6
salisuahmed380
SAF Provision Store :
innalillahi wa'inna ilaihirraji'un...ina rokon Allah ya cigaba da tsaremu daga duk wata cuta Allahumma Ameen yah HAYYU YA QAYYUM Sir
2025-08-25 23:25:31
5
fatimaumar3379
Fatima Umar :
shi yayi ajalin mama na yau kwana 50
2025-08-26 11:05:24
9
alhassanyahaya
ALHASSAN YAHAYA :
wlhi gara ciwon HIV akan Diebities da hypothesis
2025-08-23 21:02:37
28
daddysgrl2
~Luxurydreams🛍️ :
Shine sanadiyar rasuwar mamana😭
2025-08-23 22:07:02
16
freshummieyxeey1
Freshummiey :
Wallahi kuwa shine sanadiyar rayuwar kanwata…dük me lalular kidney Allah ya bashi lafiya 🙏🙏🙏🙏
2025-08-23 20:06:40
20
shaheedertluxury3
shaheedert___Luxury❤️🦋🥳 :
Allah y Ubangiji karabamu da Ira iren Cihukan nan 🥺🥺Allah karabamu da Cututtukan zamani 🙏🏻😩
2025-08-25 13:54:36
8
aisha.ibrahim.sul
Aishorabeautyhub :
Allah ya karemu daga cututtukan zamani
2025-08-24 23:15:00
14
To see more videos from user @dr.ahmadms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About