Where are the registered nurse,come forward we have meeting
2025-08-27 16:07:59
16
jewelries by Meenerh😍 :
Gskiya wannan maganan batamin ba🥲
2025-08-23 22:54:02
46
Asalameya :
Na ajiye aikin daga yanzo 😂😭
2025-08-24 13:58:32
23
Mowa❤️ :
Malam har ka sani kouka 😭
2025-08-24 10:23:24
33
Musty Maigoro :
Ga abun status amma ba Hali 😅
2025-08-25 07:51:03
12
Nana~jannah 68 :
Amma malam kabani mamaki🙄😂
2025-08-28 12:48:29
9
Girlly111 :
Idan munga matar malan a labour room bazamu ansa ba 😒
2025-08-29 11:52:25
17
fatima :
malan kar muyi haka dakai gaskiya😥🥺
2025-08-25 15:42:56
12
Henna by Ayshatou Kano :
Duk su Rchp da RN duk sun cika comment section 😂😂 hankali Duk ya tashi 😂😂
2025-08-26 14:41:38
15
Fauzah :
Malam nada mata Nurse fah Wlh ajinmu daya da ita a CON kano 🥰😂😂
2025-08-24 17:03:07
5
Dr Jay :
Mu da muke auren sojoji fa ? Ko matan da ke auren likitoci maza fa ? Mal talk fast 😅😂
2025-08-25 17:20:50
6
basmatieee :
Haba malam Wannan maganar bata dace da Kai ba
2025-08-26 20:15:07
11
ayshayusuf61 :
itakuma matar likita yazatayi?
2025-08-26 00:51:28
9
BABYN DADDY :
wlh malam dakansu suke cewa a musu kishiya
bbu ma aikatanda suke cewa namiji yamusu kishiya irin maaikatan asibiti.
Kuma kishiyoyin Yan aiki suke dawowa 😂😂😂
2025-08-26 09:27:18
8
حمامة 🕊️❤️ :
malam me mukayi maka Mai zafi haka
2025-08-25 18:12:50
6
khadeejatul kubrah🌹 :
at college of nursing science birnin kebbi.
2025-08-25 21:10:26
8
RM . :
innalillahi wa inna ilaihi raji un wayyoh allah malam😭
2025-08-24 16:44:41
5
saidu danfulani :
Kishiya na daga cikin abubuwan da aka ambata a cikin Alkur'ani da Hadisi. Ga wasu daga cikinsu:
Alkur'ani:
Surah An-Nisa'i, aya ta 3: "Idan kuna jin tsoron ba za ku yi adalci ga marayu ba, to ku auri abin da ya halatta a gare ku daga mata, biyu ko uku ko hudu. Idan kuma kuna jin tsoron ba za ku yi adalci ba, to ku auri mace ɗaya kawai, ko abin da hannayenku na dama suka mallaka. Wannan ya fi dacewa don kada ku karkata."
Hadisi:
Sahih al-Bukhari, Hadisi na 5061: An ruwaito daga Anas ɗan Malik cewa Annabi Muhammad (SAW) ya auri mata fiye da ɗaya.
Sahih Muslim, Hadisi na 1461: An ruwaito daga Aisha cewa Annabi Muhammad (SAW) ya kasance yana raba dare a tsakanin matansa daidai wa daida.
Akwai wasu hadisai da yawa da suka yi magana game da kishiya, amma waɗannan su ne kaɗan daga cikinsu.
2025-08-24 08:14:39
9
nuratu light 🕋🤲🤲 :
this is not right mallam 😂😂😂 I pray he should not see this 🤣
2025-08-25 11:33:27
5
Nisha🌹💝Aïcha🥰 :
kay kay ashe za'a mini kishiya To Allah ya kawo ta gari
2025-08-24 06:15:01
10
MedicalWorld_apparel :
Haba mallam . Maganan nan tamin ciwo 😭😭😭😭😭
2025-08-23 22:07:04
5
To see more videos from user @ali_mustapha_bukar, please go to the Tikwm
homepage.