@gyaran_jiki_supplements: Oriflame tayi taron Gold Conference a kasar Portugal 🇵🇹 a jahar Lisbon ya Allahu an kunna wakokin Artist immu na nigeria a ciki harda wakar limamin mata wato @Ado Gwanja ya Allah gsky munji dadi da aka karrama mu yan Arewa da wakar Dayan mu Jamaa duk masu kallon Oriflame gani gani kuma Dena domin kuwa shi dama Oriflame International ne 🙌🏻🙌🏻🙌🏻 #mhananmalamargyranjikidakwalliya #creatorsearchinsights #oriflame_products @Oriflame Nigeria thank you Oriflame