@ziyarahmediatv: #tranding #nijar🇳🇪 #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #saudiarabia🇸🇦

ZIYARAH CONVERSATION ROOM
ZIYARAH CONVERSATION ROOM
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 24 August 2025 09:21:26 GMT
170084
9432
673
2071

Music

Download

Comments

ummuayan1
ummu ayan :
aikin banza kawaii kema macece ai Allah ya hadaki da wacce zata garaki sai kin kwammaci bakizo duniya ba☺️
2025-08-27 10:23:50
10
mujeanphara
khaleesat 🎉 jalingo 💃 :
inaji ubanki shege da baki kamar gefen gindi
2025-08-29 19:26:14
7
nakowa_comedy
Ak001 abu-khalifa :
gaskiya kika fada wallahi
2025-09-01 16:13:39
1
babygirl002o
Aishanty baby❤️💕💍👑 :
ni dai ina san meh mata kuma meh kudi 🤣😂😅
2025-08-29 15:08:47
3
yayaumarne
Yaya Umar ne :
hmm kinada aure kuwa kar mijinki yadau shawararkifa
2025-09-01 16:41:57
1
user9639600248440
falmata ce :
idan kuma tawasu mijin suke yankawaa ai kaifi daya ce
2025-08-26 11:44:28
15
yusufsani888
yusufsani175 :
Duk wata mace da xata fito ta fadi gaskiya haka tsakanin mata yan uwanta abar girmamawa ce, Allah yamaki albarka ranki ya dade🤣🤣
2025-08-29 10:23:17
7
manaja115
manaja115 :
Masha Allah
2025-09-01 14:02:11
1
mahmudkabiru6080
Muhammad Kabiru :
gaskiya ki ne
2025-08-28 05:05:27
2
zinariyaaa
ZINARIYAAA :
Kunga maza sun ciki comment section 😂
2025-08-28 09:07:08
8
azeeenauta8989
@azeeen auta 8989 :
Allah yasa mijina kaya haduda wannan video 📷 ne😏😏😏
2025-08-28 12:35:43
4
234aagarba
Abdullah Abubakar :
Allah ya bani saa nakara dake
2025-08-24 20:36:58
4
amnashhbaby8
Amnashh baby :
Saime 😂
2025-08-30 17:08:54
1
freshone33
fresh one :
waye ya lura ba mata a comment section
2025-08-26 11:47:47
9
chemistry001
Comrade Albada Ado Faro :
🤣🤣🤣🤣 Aradu Nawasa Tawa Kuma Wallahi Ta Wasu Tayi Isha'E 🤣🤣🤣🤣 Yanzu Sumul Qalau Muke Zaune 👌
2025-08-31 12:10:02
1
amatullahbeautypalace
Amatullah beauty palace :
Dagaske?😂
2025-08-26 21:23:18
3
maryama8543
MM KIDS😍 :
Bakin ki ne wukar ai🥺
2025-08-26 15:54:38
2
abuabdullahi8589
ABU-ABDURRAHMAN :
Barka da zuwa comments section, Akwai shayin WIWI, akwai na gadagi sannan kuma akwai coffee. Wanne za'a kawo?
2025-08-26 13:19:18
10
mansir.ahmed5454
A.Mansur :
🤔Ai Wawa kawai ake ba shawara akan qara aure🤔amma masu hankali da sun samu ikon qarawa qarawa suke sbd sun San lissafin🤔🤔
2025-08-29 14:35:44
6
ambassadornobar
Ambassador K. S .A. :
😃😃 Wllh Wanna Amasr gaskiya ne
2025-08-28 13:38:19
2
user5815293811245
[email protected] :
ina neman yar uwar
2025-08-24 12:32:40
4
arewa_plant_planet
Arewa_plant_planet :
Ni dai Dan Allah kada a wasa ni da yar uwata 😂😂 ko da dutse zan wasu
2025-08-26 19:08:04
7
faisalibrahim960
faisalibrahim960 :
kaji shu'uma 😂 Muna zaman lafiya da matanmu yasin bazaki zugamu baa😂
2025-08-28 10:20:19
2
usmansurajo761
Usman Surajo :
maganarki gaskiyane allah yaka maki lafiya ya sa kigama da duniya lfy
2025-08-28 15:40:11
2
abba_umar.arewa
AbbaUmar :
kizo in wasa wata dake 🤣
2025-08-26 09:15:07
5
To see more videos from user @ziyarahmediatv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About