@tubless_media_concept: Ka taɓa mafarkin zuwa UMRAH cikin sauƙi? Yanzu dama ta zo maka tare da Raudah Travels & Tours Ltd., Ku tafi UMRAH da naira ₦2,500,000 kacal! ✅ Pakej ɗinmu ya haɗa da, ✔️ Tikitin jirgi ✔️ Masauki mai inganci ✔️ visa ✔️ Jagoranci daga ƙwararru Kar ka bari a ba ka labari. ka shirya tafiya mai albarka tare da mu. 📞 Tuntube mu yanzu domin booking ta wannan Number din a 07030706346
Ya Allah dan girman sunayenka kyawawa d suffofinka tsarkaka d sunayenka na ismul lahil azeem y Allah kakiramu ziyarar manzon Allah kafin shabiyu ga watan rabiul auwal Dani da dukkan meson zuwa Allah kakiramu dan tsarkin ruhin manzon Allah 🥰🥰🥰
2025-08-25 16:53:00
43
إبراهيم :
wlh da azumi sai yakaii 5million
2025-08-27 12:38:27
11
Faruk Imam :
Ammafa Nasamu A Wajen Waje 2m Dai Dai
2025-08-27 17:14:12
1
BARRISTER HOME DECOR🥀🌹🤩 :
Kuna adashi?
2025-09-18 13:14:51
2
Aysherh🩺😻 :
ALLAH don لَآ اِلٰهَاِلَا اللهُAllah don soyaiyata ga MuhammadRasoolAllah farin jakada Dan Amina baban Zahra:صلى الله عليه وآله وسلم Allah Badon ni ba Allah ban iya ba ban sani ba banida wata dabara Sai yadda kayi fanni Allah kaine mai Azurtawa Allah ka axurtani in Kai mahaifiyata Wannnn qasa Mai Tsarki Allah Nima ka kirani Nayi tawassali da لَآ اِلٰهَاِلَا اللهُAllah ka dubeni Allah ka amsamin Allah kagafartamini ka tsawaita Ran mahaifiyata taga wannnan Ranar Kuce آمين don Soyaiyar ku da manzon Allah.
2025-08-29 12:08:45
3
soufiyanousaraki :
alkin haji fa nawane ake biya ne
2025-09-25 05:24:22
1
Ukhutee ce💋 :
Harda kudin tsaraba?🤔
2025-10-07 23:24:20
2
ALH HASSAN ASSADA :
wlh na biya da rauda bansha da dadi ba kamin su bani masauki na wahala
2025-08-31 11:31:52
1
Maryam umar :
Allah ubangiji ya kiramu
2025-09-12 22:11:04
2
Azaira khadi 1 :
How about Ramadan
2025-09-03 15:58:31
1
Esha💕💕💕 :
Masha Allah,may almighty Allah grant us reward
2025-10-08 20:39:02
1
ammar002581 :
za a iya sati hudu?
2025-09-16 18:56:47
1
Khalifa abdul sagagi :
Plx I need u number
2025-09-18 11:30:52
1
Amcyfresh deco&more :
Waiyo company din Raudah Wllh suna da kokari Sosai Allah ya maimai ta mana🤲😭
2025-11-12 14:42:34
1
Alh NURA :
Masha allah
2025-09-29 10:08:02
1
Meena Scents :
yau 18days Dana dawo
jiya nake fadama wasu suyi trying Raudah batanan naje bah......but na yarda da Tallan daka kawo ......nayi saving number .....nima next zanyi trying dinsu in sha Allah
2025-09-13 07:58:09
1
Nas gold ventures :
Nawane pls
2025-09-12 22:49:38
1
Ibrahim Muhammad Nura :
Masha Allah
2025-08-27 21:17:30
1
hadizaabdou :
Allah sarki 🤲😭 ya Allah kakaimu madina Ammeen 🤲😭 ya 😭😭😭😭😭😭😭😭🤲
2025-09-21 21:52:33
1
Ummu Areefullah :
Allah Dan annabi Muhammad ya kirawomu wnn wuri me albarka Allah ubangiji bb da hanyar zuwa saitaka Allah ubangiji kabamu dmr xuwa
2025-08-27 12:20:43
1
maman lady k collections 1 :
Dan Allah
2025-08-27 17:08:47
1
hamid sidi ali :
ina ne address din ku na kano?
2025-09-19 06:22:48
1
mmn meenal collection :
jamaa ya mukajida murmushi nikadai sai murmushi nakeyi
2025-09-24 22:03:22
1
fateemah :
yh ubangiji kasa ena da rabon zuwa wannan guri Mai tsarki ya Allah kasa mafarkina yazama gaskiya yh Allah Madina 😭🤍🙏🏻🤲🏻
2025-09-29 14:07:48
1
❤️OFFICIAL -SHALELEN_DADDY💫🌟 :
ya Allah ka kawo min sauran cikin 1.5😢 ya rab
2025-10-02 23:22:11
1
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.