@avdoolmaje: Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, a kan hanyar shi ta zuwa Unguwar Mantau cikin ƙaramar hukumar Malumfashi , domin yi masu ta'aziyya, jaje, da kuma gane ma idanun shi halin da al'ummar garin suke ciki. #capcut_edit #goviral #RaddaisWorking #reel #MalamAbdulmaje
Malam Abdul Maje
Region: NG
Wednesday 27 August 2025 15:02:47 GMT
Music
Download
Comments
🌴ZORO D 👑🌴 :
aboki nah aboki
2025-08-30 10:42:19
16
Esq :
Can’t they construct those roads ?
2025-08-29 08:00:03
26
✨Mk Na Srn Fth KTN💫💯 :
Yaushe Akayi hakan...❓
2025-08-27 17:55:18
11
Seya’mas collection :
Gaksai talakawa ana rainawa muku hankali 😂
2025-09-08 19:58:09
4
nagidan sajan2 :
ya Allah kasa yasauke nauyi akan kisan mutanamu musulmai
2025-08-31 09:53:56
1
aminumusa8136 :
aikin banza wa banza takori wofi
2025-09-01 23:09:01
2
Kulu katsina🥰 :
Allah sarki H E 🥺Hankalinshi yana wajen talaka Allah ya kawo mana sauki Allah ya kamamaka malam 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2025-08-27 15:42:43
11
KOLADE🇬🇧CEO 💜🚀 :
awon kidnap 🤣🤣🤣
2025-09-08 11:31:42
1
Rabiu Abbas Muhammad :
Nigeria fim
2025-08-31 21:22:35
2
abubakarbello7446 :
Allah dai ya isa wllh 😊
2025-09-27 19:59:19
1
$heriff_QT :
free advert to Toyota company
2025-09-07 12:37:11
1
ALI RABIU ALI :
Kai jamaa
2025-08-27 19:29:20
5
gayyar sodi😘😘 :
Allah y isa dai wllh
2025-09-08 21:31:50
1
itz_ Imr@n@tw€nt¥ :
Allah dai ya isa wllh 😊
2025-09-08 10:23:32
1
ahmerd_bundiii :
Karyar banza
2025-09-08 10:09:36
1
abubakartabako :
Allah yasa ma rayuwa albarka
2025-09-05 17:47:00
1
Irosco chanji musawa :
SALON YAUDARARKA MUN SANI
2025-09-04 00:22:43
2
spacondandango :
marasa kunya.
2025-09-11 19:29:24
1
Murtala Isyaku kunya :
karyar banza
2025-09-01 19:21:41
1
𝔻𝔸ℕ𝔹𝔸𝔹𝔸 𝕀𝕋 𝔾𝕃𝕆𝔹𝔸L :
yaushe film din zaifito munajira part 1
2025-09-05 15:18:25
1
maryamadamumalleri79 :
nidai bayar katsina bace amma wllh ina kaunar bawan allah nan allah y bashi sa a akan makiya y allah kadafa masa yayi nasara
2025-08-28 06:05:47
4
Ahmad Ibrahim :
muje maha
2025-09-01 20:36:39
1
Abbah_|¥aL :
Duk qaryace
2025-08-30 16:19:47
2
fahat dan gwamna :
karyane kanfene yafarayi wlh makaryata
2025-08-28 06:44:11
2
Fahad Isah :
Yin shiru na shi ne alkairi
2025-08-28 13:51:01
2
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.