@shiekhjafar:

𝑺𝑯𝑰𝑬𝑲𝑯 ❤️ 𝑱𝑨𝑭𝑨𝑹
𝑺𝑯𝑰𝑬𝑲𝑯 ❤️ 𝑱𝑨𝑭𝑨𝑹
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 27 August 2025 17:32:52 GMT
452805
74036
835
2722

Music

Download

Comments

usmanbello.g.k
SHEiKH JA.AFA ✊️ :
Allah ya jiqan sheikh malam ja afar Adam 😭 🤲
2025-08-28 07:26:00
41
ibrahimgal2
ibrahimgal2 :
Wlh Nima bansan ml ja afar ba Amma ta silar wa azinsa ynx haka inata haddar alqur ani kuma in Sha Allah zankai har inda banyi tunaniba. Allah kabamu ikonyi da iklasi 🤲🏻🥹
2025-08-29 22:30:57
266
aburaheenah
Muhammad Jamu :
wannan malami Allah yajikanka
2025-08-31 23:27:33
5
umaruba428
umaruba428 :
wallahi ban taba jin son wani malami a duniya a zuchiyata kamar sheikh jaafar ba.kuma bana tunanin zan so wani a gaba kamar sa.
2025-08-30 12:14:33
64
ibra071699
Mai shanu :
Rahimmahullah sheikh jafar rahimahullah sheik abba aji
2025-08-29 08:55:56
108
aboki__001
hãrlèy häroøñ :
lokaci yy Allah yashi rahama
2025-08-28 21:25:17
13
user39342199195940
user39342199195940 :
nima ta hanyar ka ne nasan diyawa daga cikin tafsirin Alkur'ani Allah ya saka maka da alkairi 🥰🥰🥰
2025-08-29 14:05:59
13
itzmajorsnn1
yaron kirki001 :
Allah yajikan malam jaafar ❤️❤️
2025-08-28 10:56:01
14
amatullahamza
rukayyahamza370 :
muryarsa kadai ta isa tafada maka mutum kwaraine
2025-09-11 18:48:15
13
hindorh
hindorh :
Allah ya qara jaddada rahamarsa zuwa ga malam🤲
2025-08-31 22:18:57
9
jibriljabaka
Jibriljabaka :
Babu Malamin da Allah ya kimsa mun so tsantsa kamar Ja afar Adam.🥰
2025-09-01 06:35:24
20
engr_ibnhassan
Ibn Hassan :
Duniya kenan, yau Sheikh Abba Aji da Sheikh Ja'afar din duk sunkoma ga Allah amma kanajin karantarwarsu kaman haryanzu suna raye. Allah yajikansu da Rahama. Aameen.
2025-08-31 12:13:28
26
noor__ala_noor
Sunnah sak :
dakai da malan albany kun rasu amma kamar kuna raye, masu bidi'ah suna raye amma ba mai posting dinsu.
2025-08-30 18:53:26
12
abdul.hayyi
Abdulhayyi Hassan :
Allah ya jiƙan Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
2025-08-29 23:33:33
12
baausman
Maibe :
Allah Yajikan Mallaman mu da rahma 😭😭😭
2025-08-30 20:13:41
9
abdulibrahim536
ABDUL IBRAHIM :
Allah yajikan malam jafar darahama
2025-08-27 19:26:16
10
ganao90
Yahaya Mabera :
Allah ya gagarta muku duka
2025-08-29 22:24:01
5
sunnah_sak08
Sunnah_sak :
Allahu Akbar
2025-11-16 07:32:55
1
_hamdee_07
Hammudy :
Kai kuma kasawa mutane dubbai..
2025-10-25 23:22:27
4
yahayayusuf2481
[email protected] :
Allahu akbar
2025-10-26 23:46:02
1
musakwaini
musakwaini :
Alhamdullillahi
2025-09-27 13:44:54
3
user9614133053700
BG :
Allah sarki
2025-09-30 20:34:15
3
bin_bukar
بن بكر :
Allahu Akbar 💔
2025-09-18 11:25:15
2
mahmudrailwanu1
Abu’A’isha :
Allahu Akbar 😭 rahimahumullahu, Allah yagafartamuku yasa qabarinku dausayin Aljannah 🤲
2025-08-31 05:11:00
4
pharmusman_001
Rx MANAGER 001🥰 :
rahimahullah
2025-09-18 12:13:33
2
To see more videos from user @shiekhjafar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About