@abbasdalibi: Gwamnatin Legas bata mana adalci ba, cewar Sarkin Kasuwar Alaba Rago #arewa__tiktok #marketplace #Lagos #alabarago #Alaba:

AID Multimedia
AID Multimedia
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 28 August 2025 01:39:05 GMT
104889
6820
208
2072

Music

Download

Comments

gadungsa
Bnxn V.I.P :
well done gomnan lagos🤣
2025-08-28 16:39:16
0
legend_seedorf
SEEDORF✌️😎 :
kudawo gida kawai
2025-08-28 22:13:59
0
abbanmuhammad1430
Boka garage :
akwai rashin ilimi a ciki maganar ka
2025-08-28 23:26:16
0
corruptionfighter1993
dan Nigeria :
karyane baba bakasan allah ba kake cika bakin ku hadu dashi
2025-08-28 14:32:38
0
abdulm_united
Abdul M-United :
Babbar matsalar yan arewa kenan a duniya rashin hadin kai wallahi wanan abun ya na damu na both musulimai da Christian shi ne major issues
2025-08-28 10:17:13
9
aliyumuhammadbajo1
aliyumuhammadbajo1 :
madallah Allah yaqara
2025-08-28 17:50:22
0
abbanzaki
ABBAN ZAKI 🥴 :
baba nifa nayi laifi dayawa, abari natuba tukuna kamin duniya ta tashi
2025-08-28 20:23:50
0
kawunmalam
محمد ناصر العلوي :
Narantse da allah wannan mitumin azzalumine wlh wlh wlh ko sati ba’ayiba ya zalumcemu matsiyaci allah yatsine maka albarka dan matsiyata
2025-08-28 12:50:18
1
zayyanudandala
DANDALA :
wlh sune basu kishin yan arewa sbd miye arewa tayi muku da baku stayawa a garin ku kun fi son ku staya ana yi muku kisan gillah
2025-08-28 23:06:20
0
dankirki31
@dankirki31 :
wlh kana da kirki sosai
2025-08-28 09:10:57
7
ummi6049
ummi :
Dan Allah number sarkin kasuwa nake so dan girma Allah akwai wanda muke sa rai zasu shiga maganar Kuma in Sha allahu za'asamu nasara
2025-08-28 13:50:31
4
usmansulaiman100
iron Master ng :
Baba gaskiya wannan ba maganar Allah ya isa bace kawai kotu ta rabaku da su akwato mana hakkin mu
2025-08-28 12:45:07
3
user401696284070
user401696284070 :
Anaa yaakar Addeenen Musulminchi takowani haali Amma musulmai Nigeria haryanzu baasufalkaba..
2025-08-28 11:42:19
0
aminui1
IDRIS _DAN _GOMBE_ONE❤️❤️❤️ :
ai gomnatin lagos tana zalishin.mutanin arewa
2025-08-28 14:19:27
1
user8049030172988
Ibrahim Abdulkadir osi(IA osi) :
Allah ya isa Allah ya bi maku haqqin ku an zalinche Ku😭😭😭
2025-08-28 14:27:21
1
amadgiwa
A M E D O 💧 :
Allah yasaka muku
2025-08-28 23:21:18
0
bilyaasaddeeq08
Bilya æ sãddëëq :
baba ayi hakuri dan allah Allah yasahakace tagi alkairi 🙏🙏🙏🙏
2025-08-28 09:05:00
1
abubakargar3
user9331337912317 :
shekara hamsin baku kyara ba sai yanzu.
2025-08-28 21:40:52
0
muhdrabiulwl
Muhammad lawal :
Allah yasakamuku
2025-08-28 23:23:13
0
ismailahmed3714
ismailahmed3714 :
Apc in justice for the North
2025-08-28 22:25:57
0
umarsanda445
Umar Sanda :
Mufa yan arewa rashin hadin kaine zai😳😳 kashemu kuma mu walakanta a idon duniya
2025-08-28 21:39:37
0
user4750483235810
user4750483235810 :
kadan kuka gani sai 2027 2028
2025-08-28 20:18:53
0
babban.yaro.shana
babban yaro shanawa :
Allah ya timaka mana
2025-08-28 22:05:43
0
usmanvirtues07
Virtues 077 :
Allah sarki Allah ya sa mudace
2025-08-28 21:55:56
0
abbankhairatdanfulani
user4296290048410 :
Dattawan arewa babu abunda zasu tabuka yan gatan uwa makwadaita
2025-08-28 20:02:19
0
To see more videos from user @abbasdalibi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About