nayi Aure inada shekara 23 diyata ta farko tanada shekara 12, yarana 5 amma ba namiji duk mata
2025-08-29 10:07:12
34
dangwangwan01 :
gaskiya hausawa Yan wahala ne duk kuna haifo yarane domin sutaimaka muku
2025-08-29 18:25:38
7
Muhammad Nazir :
wasu faa wawayene cewa yayi idan kanada dama karka bata lokaci kayi aurenka kadena jiran waii dole sai kayi kudi tukunna wasu Kuma sai zaginshi suke
2025-08-31 11:48:27
0
Hadiyyah :
Allah shike tsara ma mutum rayuwa tun sanda mutum yazo duniya ba mutum ke tsara ma kanshi rayuwa ba. Allah ya bamu masu albarka
2025-08-29 18:07:20
28
Jajimaji :
BAKUDA Hankali Wlh wasu Malaman
2025-08-29 18:29:10
7
Saddiq :
Yan shekara arba’in nawa ne har yanxu albarkacin ubannansu sukeci 🙃🙃
2025-08-30 14:56:40
0
lawanaj969 :
Wlh karya ne ubana na morata Alhamdulillah malamai kuna waazi kada kuna fadan son raayi Allah da manzon sa sunce muyi aure baa kaaidan ga shekaru
2025-08-30 10:10:56
1
mahmoud A Ghani :
Don Allah mallam kudaina razanamu haba don Allah
2025-08-30 14:02:23
0
Abu Ahamad Ayuba :
Malam ita haihuwa ta Allah ce Ni Naga Wanda Yana dan shekara 20 Amma Sai da suka shekara 11 da Aure sannan Allah Ya kawo musu haihuwar .
Allah Yabamu "Ya"Ya Masu Albarka Kawai shene
2025-08-30 20:01:04
0
baadj :
Kaji wani maganan hauka kuma, kai ne mai bawa mutane shekaru ne?
2025-08-29 06:54:13
0
£lSadeeq10 :
gsky matasa idan kun samu dama kuyi aure da wuri babban abinde ke cimin tuwo a kwarya seda na shekara 36 senan nayi aure abin na damu ne idan na tuna har yanzu yaro na bai wuce 6 months ba gashi ni yanxu na doshi 40🥺😩
2025-08-30 06:17:19
2
N U R A _A B D U _S O R O 🎤 :
toh idan kayi aure da wurin kuma Allah bai baka haihuwa ba fa? kawai mlm Allah baka mai yi ma
2025-08-30 13:00:11
3
Bin_Islam :
Kuma fah ..Na nutsu wlhy sai nagane malam gaskiya ya fada🤔🤔🤔....Ke bookoooo...🥺🥺🥺🥺
2025-08-29 22:07:49
1
I'M ABDUSSAMAD :
Malan kace dai kana bada shawara amma wannan ba hujja bane sabida wani yanada arzikin da harya mutu yafi yaran sa
2025-08-29 16:39:57
5
Mahmood Aliyu93 :
Wanda kuma yayi bai samu haihuwan fa
2025-08-29 07:11:51
9
souley1999 :
Masu sauraren ka ne mahaukata ……. Wawa kamata yaye danka yamori a abinda katara ba kamore shi ba 🙏🏻
2025-08-30 16:03:23
0
Owonikoko90 :
wawa
2025-08-30 10:07:54
0
Alhaji Aluma 💍 :
Toh ni har sai na tsaya sai dana ya girma na moreshi aini addu’ana nafi dana komai na komai na rayuwa yata morana har na mutu
2025-08-30 10:15:46
0
Abubakar Sadiq798 :
wannan zance shirmene kawai
2025-08-30 13:00:38
0
Fmk Clothing Ibb Branch :
Aure,arziqi,mutuwa duka lokaci ne,ko ba ka nemesu ba za su nemoka 😏😏😏
2025-08-29 13:45:52
0
riala_auto :
Akwai gyara a cikin karatunnan, kar ka tura matasa suje su fada wahala, early marriage ke jefa matasa cikin talauci.
2025-08-29 11:19:28
1
Aliyu Danlami :
27 insha Allah zanyi aure
2025-08-29 00:24:00
13
Teema... :
wannan Kuma na Allah neh ai. Wani yayi aure a 20 amma Allah Bai bashi haihuwa ba.
2025-08-29 14:54:57
5
Abdulmajidsulaiman :
insha Allahu ina 26 zanyi aure
2025-08-29 08:33:04
5
khalifa :
ga ni kuma ina shekara 38 babu aure amma ina da yaro mai shekara 6 yanzu daga EX nawa😭😭😭
2025-08-30 08:01:22
0
To see more videos from user @abbaye003, please go to the Tikwm
homepage.