Alhamdulillah in Kai Dan sunnah ne ka godewa Allah
2025-08-30 20:32:08
84
yusuf Muhammad idris :
duk mai ja da man Lawan zai iya jin kunya a koda yaushe man Lawan duniya ne wallhi
2025-08-30 05:36:40
5
M...Abdoul :
Wallahy wannan wanda ya bugo wayan yanada natsuwa Kuma wallahy ina kyautata masa zato saboda Allah yake ɗariƙa iya gaskiyar sa... Allah ka shirya mu baki ɗaya..
2025-08-29 10:19:27
46
fulaneee_collections :
shehu Dai mutum ne kmr kowa inkafishi bin Allah ma seka rigashi shiga aljanna
2025-08-31 01:33:45
37
Murtala Muhammad :
Tabbas ruwa ya cinye su kaf a hannun dakarun Sunnah