Kar a manta a gwada hada Zogale da Awara (Moringa leaves +Tofu) safiya da maraice domin samun lafiyar jiki.
2025-09-16 11:04:22
3
zulaisheshi585 :
Allah ya biyaka da gidan aljannah
2025-08-29 13:56:16
3
A.B.K. GAMAWA NIG L.T.D :
Abayade anson a raba alakar shinkafa da wakr amma yanzo alhamdullah alakar su ta dawo
2025-09-01 22:23:24
2
ummu khausar :
to ni doctor inna da ciwon ulcer kumma acen nadaina cin wake
2025-10-04 21:25:25
0
Jazz Man :
Ni wlh Ulcer suke tayar min idan naci Koda manja naci kuwa, gashi Kuma Ina son hadin shikafa da wake wlh
2025-09-12 21:11:11
0
user381695607856 :
Thank you doctor
2025-08-30 13:32:05
1
Abdullahi Adam :
meye fibre da Hausa
2025-08-31 20:02:07
1
yfh :
mungode sosai doctor
2025-09-01 17:44:03
1
amudatibrahim5 :
Thank you God bless you Jummah Mubarak
2025-08-29 12:55:16
1
ISMAEEL :
thank you Dr.
2025-08-29 14:36:56
1
Mahamat Isaa Mahamat :
Salam Alaikum dr
mai sugar zai cin
Dabino
2025-08-29 18:04:47
0
Sabitu Abdulkadir :
DR AYUBA MUNGODE ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI
2025-09-06 03:46:36
1
HadizaMuhammedBashir :
Wayoyooo mun samu likitan da ganar damu maci abinci ba musu gore mana kumai ba 💃💃💃💃💃🕺
2025-08-31 22:09:00
1
jamilaabdullahi865 :
third to see
jazakallahu khairan
2025-08-29 13:37:12
1
Latest_fabrics_and_more :
jazakallah bi khair
2025-08-31 20:24:52
2
MERA NABABA COLLECTIONS :
4th to see Jazakallahu khairan
2025-08-29 13:41:20
1
Almustapha sanusi sokoto :
masha Allah
2025-08-29 20:06:18
1
samsonsokka :
Good evening sir, kayi mana bayani akan green tea 🙏
2025-08-29 19:17:10
1
Jafar1984 :
Kafaji wai kací kamar dunkunan hannu
2025-10-13 06:53:17
0
ZAKARIYA BALA :
to Dr kamar mai blood group B ance ba a son suci proteins sosai
Please More clarification on it
2025-10-10 10:47:38
0
Abdulrahaman Abdullahi :
doctor Allah ka Kara lafiya da nisan kwana Amman wallahi doctor kifi da talo-talo da kaza wallahi sunfi karfin talaka a' wannan lokachi Allah ka rufa muna asiri
2025-11-03 19:45:27
0
Mamee :
doctor inada tambaya. inada shuga kuma inada ulcer innaci abinci kadan bana goshi sai ulcer ya dameni toh ya zanyi???? please ka amsani🙏
2025-10-28 14:10:46
0
sssssss :
Assalamualaikum barka da war haka Dan Allah Dr Ina San nasamu number ka
2025-11-07 16:15:10
0
Mariam's Foundation ❤️❤️🤲 :
Dr Wallahi you really help me Thank you so much
2025-11-14 10:33:41
0
محمداابرهىم :
تم
2025-08-29 13:40:33
0
To see more videos from user @ay.diabetes.doc, please go to the Tikwm
homepage.