Allah kasheda Malam yayi iya koqarinsa wajen isar da sakon ka Allah ka jaddada rahamarka a gareshi da iyayen mu baki daya 🙏
2025-09-19 16:01:01
301
Mustapha Ibrahim Isyaku :
Shifa malam yayi Karatun Nan ne Dan jama'a su amfana. ka bari mutane su rinka download mana.
2025-09-22 19:18:09
38
S FULANI ❤️💘💔 :
Amman anayin zaman tahiya a tsakanin rakaoi hudun ina nufin idan kayi biyu ka zauna sai ka ciko biyu
2025-09-26 00:54:06
0
IDREES_BEEG_BOY_ :
2025-09-19 20:31:13
132
Engr. G. A. Waziri :
Yadda ake salatul tasbihi:
Sallah raka'a huɗu akeyi, ko wacce raka'a fatiha da surah, bayan ka karanta surah zakayi zikiri kamar haka: subhanallahi, Alhamdulillahi, la'ilaha illallahu, Allahu Akbar, ×15, bayan kayi ruku'u idan kayi zikirin da akeyi yayin ruku'i zakayi ×10 ɗagowa daga ruku'i bayan zikirinsa ×10 sujjada bayan zikirin sujuda ×10 zaman farko kafin ka miƙe ×10 zaman tahiya bayan kayi tahiya ×10. haka zakayi dukka raka'a huɗun.
Allah ka yafe mana kura_kuranmu🤲.
2025-09-26 04:55:51
5
ABK Sirdeeq :
idan ba iskanci da rowa ba meyasa bazaka bari ayi downloading ba
2025-09-20 11:46:00
18
user7991215190360 :
Allah. kasamudace
2025-09-25 18:39:01
1
نكروس :
صلي الله عليه وسلم
2025-09-23 13:19:27
3
teeee248 :
S A W
2025-09-26 08:08:43
1
🅸🆂🅼🅰🅸🅻 🦅 :
Dani allah yan uwana kubani amsa idan mutum yayi salatu tasbih se ka gama baki daya tahiya ta karshe mutum ze roki abunda yakeso ko se bayan mutum yayi salama
2025-09-21 20:45:12
6
indiash :
allah wadaran masu mobeye. ilimi Ina so nayi seven ba Dana kuda allah
2025-09-20 08:41:24
11
Aliyu samaru :
anarowar waazi dama
2025-09-19 21:40:49
16
Umar Ali :
mene an fanin sakawa to ai kara baka saka ba whl da yafi kasa abu amma babu damar save😏😏😏😏😏
2025-09-19 03:11:40
11
Musaimamu :
wlh nima inaso nayi save amma sunrufe komiye anfanin hakan oho
2025-09-20 13:38:34
15
J🦋 :
Pls what is the meaning or kawu and casala
2025-08-30 14:06:53
18
user78571541541788 :
kun hana ai saving.
kuntauyewa kanku lada
2025-09-22 11:27:42
6
Abdoul Aziz Official Man 🤟 :
Allah Yassa mou cika da imani🙏🙏🙏
2025-09-22 23:14:47
4
Bashir Lawan :
SALLALAHU ALAIHI WASALLAM
2025-09-22 00:02:51
11
fatima muhammed bello :
S a w
2025-09-25 22:59:39
2
Shattima08 :
please open so we can save
2025-09-20 05:38:43
8
JUNAIDU RABI'U MORIKI :
Masu bukatar suyi download kuyi copying link sai kuje vitmate kuyi paste link zai baku damar yin download 🙏❤
2025-09-22 20:25:04
5
ALHAJI IBRAHIM MAIKABA :
Allah yajikan MALAM da rahama😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-09-20 16:13:05
25
Hajara Abass150 :
saw
2025-09-24 22:46:50
4
Ilhamcy_collections :
Masha Allah 😭😭 Allah kasheda Malam yayi iya koqarinsa wajen isar da sakon ka Allah ka jaddada rahamarka a gareshi da iyayen mu baki daya 🙏
2025-09-23 07:45:14
7
ABBAN JAWAD :
masha Allah ❤️Allah ya jaddada makwanci malam albani zaria ❤️❤️❤
2025-09-18 22:08:48
23
To see more videos from user @kitabuwasunnah4, please go to the Tikwm
homepage.