@gentlefarouq: #gentlefarouq

𝐅𝐀𝐑𝐎𝐔𝐐 🕊️
𝐅𝐀𝐑𝐎𝐔𝐐 🕊️
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 30 August 2025 09:00:58 GMT
805145
38028
3559
10828

Music

Download

Comments

muricity20
Muricity20 :
duk wanda tsohonnan yataba kira ko ya taba Kiran dan uwansa yamin like 👍
2025-09-06 19:02:44
500
meerah_zuru
Aishat Umar :
Narantse da Allah wannan tsohon yata6a kirana😂🤣
2025-09-03 10:21:23
266
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Ni Wannan suka kirani dariya kawai zanta masa 💔😂
2025-09-01 16:33:42
221
yairaljanna
Yair Aljanna💫 :
wlh ranar dasukamin wannan abun na wahala😂😂
2025-09-01 07:11:36
132
hajjajju
hajjajju :
Yan comments kunci Abinci Ko 😂
2025-09-03 07:18:50
82
zeeybeauty10
Zeeybeauty😌🥰 :
Wlh ya taba kiran sister na taji tsoro nace mata ta daina Jin tsoro lokacin arzikinmu yayi 😂
2025-09-06 12:30:37
37
asiyaibrahim0012
@asiyaibrahim0012 :
Allah sah muga annabi Muhammadu 🤍
2025-09-03 15:23:20
70
sg_abba
Abba Sadiq :
The same man called me and asked me to recite some surah for the holy Quran and call him after the recitation, but I didn't call him back.
2025-09-02 09:45:25
8
sumeeglam0
sumee henna :
Na rantse da Allah ya kirani yacemin nayi alwala nayiwa annabi salati zasu bani kudi tinda ina sadaka zasu bani zakka indakko buhu nace masa akwai rijiya a gidanmu su zuba
2025-09-05 00:01:49
29
eyshert3000
Eyshert :
Wallahi shekaran jiya yakirani Inajin anfara shake murya na kashe wayata😂🤭
2025-09-03 13:12:37
69
balkisugambo619
maman meemah :
allah yasa su kirani zasuga iya shege ganin idonsu 😂😂😂
2025-09-01 12:09:56
38
meerah1152
shamakee699 :
wai ba ana daure aljanu bane da azumi🙄
2025-09-01 16:27:58
15
autarh50
JANNERT❤️ :
Sau biyu suna kirana 🥺🤣🤣🤣 wai nabasu sadaqa shine zasu sakamin da abinda na basu🤣🤣
2025-09-09 22:34:22
8
yayahnazeer1
Mrs. yayah nazeer 👩‍❤️‍👨🌹💝 :
allah yasa mijinah kar yamin kishiya
2025-09-11 11:04:58
21
fatimaauwal392
fatimaauwal392 :
kai jama,a 😆😆wlh nima suntaba kirana
2025-09-10 19:54:12
5
wardha660
Mr's Noor :
😂😂na shige su😂😂😂meye haka
2025-09-04 19:23:32
5
44sayyadi
YAS :
💔😂 Baba ya hadu da fitacce gaskiya
2025-09-10 15:06:11
5
abduldorayi19
unknown :
Anas dirgwai dan iskane
2025-09-03 18:55:33
6
mohmd__s8
Muhammad sani :
kafita nawajena
2025-09-01 09:32:46
11
tyler_scherer1
Tyler Scherer :
baba yace kai fitacce ne yasin😂
2025-09-04 10:27:03
6
mandeenii
Mandeen :
To wai aikin naka a ciki ne ko a waje💔😂
2025-09-05 09:05:46
5
nda_abu_na_bago
GATA JR…..🕊️ :
ANNABI MOHAMMADU S A W ❤️🥰💯
2025-09-01 06:27:46
9
shkhalasu22
A.S Alasan :
😂😂😂😂 a daina sha a daina sayarwa, ina nufin wiwi da kayan maye
2025-08-30 19:13:59
48
jiddah225
Jiddah🥰 :
Baba ya hadu da dai dai dashi😂😂😂
2025-09-05 12:46:10
5
zakiya_as
zakiyatu :
Nima sun taba min na zage su
2025-09-01 07:24:57
29
To see more videos from user @gentlefarouq, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About