Nifa police ya burgeni shima rai ne dashi nawa ake bashi a kasar 😂😂💔
2025-08-31 10:21:59
107
Duba gari :
Ni banga laifin Police din ba yanzu Idan ya Harbe shi yakashe kune zaku fara zagi kuna cewa ya kashe rai
2025-08-31 15:28:02
10
Ibrahim :
police yayi harbi ka gudu kuma 😂
2025-09-02 14:35:27
0
Khalid :
idan police yayi harbi kuci ya kashe idan baiyi ba kuce me amfaninshi. Allah kyauta.
2025-08-31 04:10:22
139
Zarah🧕💕 :
Gaskiya baka kyauta manaba dauka yayi rawa baka tsaya kadauki video din sosai yadda zamu fuskantaba next time in zaka dauka ka ringa tsayawa sosai
2025-09-01 06:45:54
4
Fulani😍🦋 :
Dan Allah ka tsaya ka dauka dakyau
2025-09-01 07:27:06
3
Dawood :
Toh Police bashi da rai😂
Kai meyasa ka gudu😂😂😂
2025-08-31 10:49:25
21
Natty cool beibe :
next time,inka sake mana irin wannan daukar zamuci kutumar ubanka😏
2025-08-31 00:11:17
59
Godwin Wayne :
where cameraman they run go? i no even see wetin happen.. 🤨🤨
2025-09-01 12:56:09
0
Auwal Muh'd Ashir :
kai Amma Allah wadaran naka ya lalace
wannan wana irin camera man ne
2025-09-01 00:49:34
1
serneexauro11 :
kuma don ubanku miye amfaninku a wurin
2025-09-01 12:19:00
0
matar mijinta :
katsaya kadaukan mana abu da kyau kaki sai girgiza kake 🥴🥴🥴🥴🥴
2025-08-31 00:58:44
2
☘️☘️☘️nooree🍃🍃🍃 :
dallacan katsaya kadaukarmana dakyau
2025-09-01 12:42:24
0
Xeenart👄👄👄 :
Kai mai video kafi rashin amfani👌kai baka natsu kamana video ba baka tsaya ka taimaki al’umma ba 🤭😂😂🤣🤣🤣
2025-09-01 09:48:40
9
Pretty Zee :
Ji Dan iska ka nutsu ka dau abu da kyau sai wani hasko mana bishiya kake😏
2025-08-31 11:19:18
6
crave ends :
amma gaskiya inaganin comment section dinnan wlh arewa ina tausayamana, so ga dan sanda d aikinsa is protecting lives and properties of d ppl ana kashe mutane ko motsawa baiyiba hasalima matsa musu yayi su aikata abinda aka aikosu, maimakon kuga illar abinda yake faruwa da yanda zaiyi affecting dinku kunmaida abun wasa dariya ma kukeyi hmmm arewa kenan sai anfara kashe ku a gida ku dawo government house neman sauki su aiko yan tadda su koreku sojoji na kallo basu taimakeku a gida ba kuzo neman taimako su bari a kara kasheku zaku gane illar abinda ya faru yanzu ba tsoro gaban dan sanda ana sarar mutun kunmaida abin wasa sai munci ubbanmu dakyau zamushiga taitayinmu a arewa wlh kuyita baza hauka da rashin tunani
2025-09-01 07:36:24
2
@MOH_GALADIMA442 :
Dan uwarku su policerwan ba rai bane dasu 😂😂😂
2025-08-31 18:33:54
3
mahadiyuibrahim :
Wallahi kamata yayi mutanen gurin nan suci uwar police din nan
2025-08-31 22:33:25
0
khadijaibrahim172 :
Aikadashi babu bambanci
2025-09-01 10:40:40
0
GARBA LAWAL :
wanna karar bindigar ta gidan ku ce?
2025-09-01 11:24:33
0
M_thayyib :
ay dukkan ku bakuda amfani tunda kun kasa hanawa
2025-09-01 09:45:38
0
Ummu Ahmad :
Ya tsaya dauka akshe shi?
2025-09-02 15:03:59
0
umar faruq :
shi ma mai daukan
matsorachine meye na
gudu katsaya kakwashe muna
damn kyau mana😳😳
2025-08-31 06:14:59
2
FULANI :
ni ba police bane, amma me kukeson police suyi bayan 'yan siyasa ne suke daurewa mutanen nan gindi
2025-09-01 12:02:53
0
ABBAN DADY :
wallahi matukar ni police ne naga kazaremin wuka hmmmnwallahi kobaka cirotaba saina harbi kanka dan kutumar ubanka
2025-08-31 23:11:56
1
To see more videos from user @saiduturakikd, please go to the Tikwm
homepage.