jama'a kunada labarin anqi siyan kayana a tictok saboda Ina saka musulmin farashi 😩🥺 kuyiwa Allah kuyiwa Muhammad rasulullahi S.A.W kuje page dina kuyi following Dina
2025-08-31 17:11:45
2
Kingabdul_ventures :
Madara ba chemical na?
2025-08-31 17:14:14
0
Muhammad kwalli :
Wai shin masuyin tiktok laifin me na maku duk capacity din danake kokarin bazamaku amma ko likes din kirki babu a page dina bare following kodai kunfiso muyita yawo a comment section mu saki namu business din😩💔 🙌 ina yan gulma na comment section plx aje page dina a kalli kaya ko ba’a siya ba😹da aikin zunubi gara aikin lada 😍
2025-08-31 18:12:20
0
Engr. Lawan Abdullahi :
Ana gudun qiba wasu na so kuma
2025-08-31 08:43:53
3
Habu Ibrahim :
l want to place some order please
2025-08-31 13:54:11
2
Ni'eemah :
jikina haka😩😂
2025-08-31 14:46:30
1
✨️dsb✨️legend✨️ :
zankwace wayar matana sai video dinnan ta gama yawo kudin lerubancin kwana 7 ne nan
2025-08-31 10:11:20
0
H&B LIMITED :
location please
2025-08-31 15:47:45
0
Abba Aisami :
Kada Mumanta Da Salatin Manzan Allah 😊
2025-08-31 17:13:29
0
Abdul Dan Chaiman 🦅🦅🇳🇬 :
ina masu mataye kunaji nidai nayi gaba🚶🤸
2025-08-30 21:18:54
5
ADAMU YUSUF :
nice one
2025-08-31 14:45:43
1
Amidat Temitope :
How can I get this ma
2025-08-31 16:23:13
1
attajiree_dan_sule :
nima zan iya sha?
2025-08-31 18:13:48
0
sanican04 :
mu maza fa wallahi ina son kiba😭
2025-08-30 21:58:50
0
ibraheemsalisu :
kaji wata yar lukutar masifar ko me za,ayi da kiba muma neman kai muke da tamu
2025-08-31 09:49:36
0
abubakarMohammedyabo :
haba me ake da kiba ko wahala
2025-08-31 11:30:08
1
Maryam Sani :
sis. ina ake siyar da banana powder
2025-08-31 17:51:35
0
Adamu shehu Hanafari :
inason nayi orda please
2025-08-31 09:21:12
0
Nazo :
Ni inaso yaza a yi nasamu
2025-08-31 16:00:56
1
ambassador 177 :
Assalamualaikum warahamatullah , har da maza zasu iya sha ko?