@sultan_films_factory1: Part 1

🎞️SULTAN ABDURRAZAQ DORAYI
🎞️SULTAN ABDURRAZAQ DORAYI
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 01 September 2025 09:50:21 GMT
55286
7603
491
201

Music

Download

Comments

aibusalisbury0
Muhammad :
Amma abanza duk yawan ku Baku iya fassara dai dai bah
2025-09-12 20:52:07
22
kairiyamuhammet
my Halal💔💔 :
magana tagaskiya sultan wlh Indai kaikafassara fim toh nafakura dakallo wlh muryarku duka kamar Amai kamar masu mura malam fassara sai Algaita
2025-09-25 23:13:00
6
sstankuree123
Ss tankuree :
Wlh bana kallon fassarar kowa sai algaita 🎺🎺
2025-09-26 19:33:00
6
user9029246133618
YARO MAI SYSTEM :
kuma oga a taimaka a dawo mana da wasu tsofaffin fina finai kamar haka, tsohon zaki, diro, cizon Kura, kwantan bauna, Veda, kure, farmaki etc pls🙏
2025-09-02 05:08:12
8
saidu.adamu89
Sa'idu Adamu :
To koma dai mezakace ALGAITA DUB sune a gabanku har gobe
2025-09-25 22:53:51
6
abba_king227
Bin Ousmane 😊 :
Dan Allah mai gida sultan a fassara mana film india mai suna (ishq)
2025-09-01 10:47:06
9
adam_b.u.g_clothing_tex
Adamu B. U. G :
mutum talatin amma na banza Mutub daya ya gagareku ALGAITA DUNIYANE WALLAHI
2025-09-25 06:42:47
5
beenmuosahjr
beenmuosahjr :
Wllh hauka kake fassarawa fassara sai algaita
2025-09-03 19:19:07
7
anaseenluxuryabaya
Anaseen ventures :
sai kayi guda goma ɗaya ta ilgaita ba sa'a taka bace😁😁
2025-10-23 21:32:00
2
jjjgvvvc
baraou :
Slm oga Bar ka da wannan lokaci oga ina da buka tar magana da kai duda nasan bazai samu ba amma wlh ina da buka tar haka
2025-09-01 23:37:04
8
mhussein356
mhussein356 :
harda mu Masu kallon Film din Algaita Ah toh komu harda mu 😂😂😂 Kuma karya kake kai kadai kana iya film yafi 60 tunda ba Aikin kwarai ne ba Daman aikin Kwarai shine yakeda wuya bawae Akasin haka ba😂😂😂😂
2025-09-20 06:38:04
7
ucee8033
Ucee🥰🥰 :
gaskiya inajindadin fassarar ku Allah ya Kara daukaka
2025-09-03 19:04:00
7
uzumaki.edit1
Uzumaki edit :
mirayarka tafi dadi a actor
2025-11-23 11:48:43
1
abbasmall01
Abba Small :
Ubangiji Allah ya karama lafiya tare da arxiki mae Albarka ogaa muna matukar gdy sosae da sosae Allah yasa kafi haka 🙏
2025-09-02 22:23:31
6
user8327472694742
khalifa m sufi :
Gaskiyane oga
2025-09-01 13:45:13
13
yusufusman415
Its speaker😎 :
wlh kafadi gsky mai gida,insha allah muna tare dakai allah yakara daukaka.Up Up Up Sultan forever
2025-09-01 23:38:39
7
yahayamuhammad6513
Yahaya Muhammad :
Good 👍👍
2025-12-23 22:17:48
1
anaseenluxuryabaya
Anaseen ventures :
kuma kowane fim saika fassara ka dinga tacewa mana
2025-10-23 21:33:23
1
anaseenluxuryabaya
Anaseen ventures :
mutum 30 duk abinza tunda bakada mai tacema
2025-10-23 21:34:50
1
abbansamha72
🌹Abban🪻Samha🌹 :
dik Wanda yasan cewa algaita yafi sultan to yadanna mana like
2025-09-26 20:21:16
2
bukar_m_bukar
bukar m bukar :
wllh da ni wani babbane da na hanaku fassara a Nigeria saboda Baku iya komaiba banbancinku da ALGAITA ku ko wani shirme kuna fassarawa sukuma ALGAITA sai film mai kyeu
2025-09-26 05:43:59
3
adam_b.u.g_clothing_tex
Adamu B. U. G :
KAI WAWANE WALLAHI
2025-09-25 06:44:08
1
aminuvelan
velan :
DA haihuwar yuyuyu gwara Daya gwarara
2025-09-25 22:32:22
3
hdr10887
hdr :
matasa nasamun aiki da aikin banza
2025-09-23 16:09:19
2
usamasani11
Usama Sani :
sultan abudaya matsalarka bakasaka sunan fim achikin sa sai afasta
2025-09-03 18:06:44
4
To see more videos from user @sultan_films_factory1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About