@najbelnursinghome: #badlifestyle #waragainstindiscipline #healthtalk #najbelnursinghomeandmaternity

Najib Bello
Najib Bello
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 02 September 2025 07:57:36 GMT
134785
5792
540
1292

Music

Download

Comments

hatali621
Sadeeq Abk :
Miye amfanin zuwa lahira da lafiya 🤔
2025-09-03 04:55:50
80
mr.abdul3191
Abdullahi :
@Abdullahi:nifa wannan mutumin ban yadda likita bane kawai dan bokone dabayason kashe kudi yake disguise a matsayin likita,ba likita kirki dazai gayamaka shan fura danono bakyau kuma kace shan shayin citta da karafani ba kyau wlh ba gsky bane kaje ka karo karatu kuma wlh kadaina zaluntar iyalanka kullun kana maka masu tuwo da miyar kuka konama babu
2025-09-02 22:39:53
29
abobakarr_labbaika_313
Åbobakarr :
Dr. Miye amfanin zuwa lahira da lafiya 😂😂😂
2025-09-04 08:24:17
5
user876521258
user5548210026967 :
wlh naje asibitin sa nayi treatment na 10dayz Kuma Alhamdulillah naji Dadi sosai amman fa cin tuwo wajibine a asibitin Dr Kuma ynxu inafara canja chin
2025-09-04 08:35:15
2
salehharunatahir
Saleh Haruna Tahir :
Dan agwai marar daraja baku da aiki sai zagin bahaushe, bahaushe ne kadai ke Shan shayi? yayan fulani dayaddar Allah ankusa kudaina zagi n bahaushe
2025-09-04 07:38:55
1
abdhameed128
Abu_rafeeq :
mutuwa dai guda ce, kuma kowa sai ya mutu😁
2025-09-02 22:25:42
3
antyfaty1
AREWA MAGANI DAGA ALLAH SPLMNT :
Kai subhanallh wai dan Allah to meyakamata acine?
2025-09-02 15:47:23
3
auwaluyahaya021gma
[email protected] :
wace Madara ya kamata asha
2025-09-04 07:51:37
0
girlsfashionng
girlsfashionng :
me kakeso muci toh da safen 😂
2025-09-04 08:02:44
3
mahmoodaliyu30
mahmood aliyu :
thank u sir
2025-09-02 16:53:24
1
kamaluddeenisah
kamal city crawn :
😂😂😂😂likita namu
2025-09-03 11:09:33
1
fatimasaniidris2
t💕e💕e💕m💕a💕h :
wllh kubiyewa doctor sekundenacin komae se tuwo😂😂😂😂😂
2025-09-02 19:21:43
4
saabirsiraj0
saabirsiraj0 :
Wannan quack dr ne be ma san ina ya dosa ba
2025-09-04 09:39:52
1
brajigadget
amd :
Yanzu me rage mana komai kace kar musha
2025-09-04 13:16:18
1
magajinmalam6
magajinmalam6 :
Allah shike kwarewa ba wayo ko da baraba
2025-09-04 07:43:47
1
user3108650838728
O² :
wlh Dr si la nuit je mangeais de la viande,au réveil ce comme si on a emprunté mon corps pour faire aide maçon
2025-09-02 11:41:24
1
abubakarharunaa7
sadeeq goma🇳🇬🇦🇪 :
hhhhhhh saidakai dr
2025-09-04 13:00:09
1
alansargarden
Al-ansar Garden Kano :
Jazakallah khairan
2025-09-04 07:55:38
1
bilki104
bilkis :
shan nono kindinmo yanada illa ga mace?
2025-09-04 12:58:42
0
jabirwada90
Jabir :
Tuwon ma idan anci cewa kuke yi carbohydrate ne 😅
2025-09-04 11:46:46
0
ghetto84792
ghetto :
to malam likita mexamuci kenan komai akwai matsala
2025-09-04 13:15:08
0
user5453807400306
A Rasheed :
kawai abinda yake nufi in,katashi kasha kankara kifi daya🤣🤣
2025-09-04 20:59:20
0
sunuseehisah11
sunuseehisah105 :
doctor Shure shure be Hana mutuwa,mu sai minci wlh
2025-09-04 12:45:35
0
importbyhassana
Hassana import :
toh ai sai mu hakura da cin komai Dr🤪🤪🤪🤪🤪
2025-09-03 10:02:58
0
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About