@umar.yaraduaa: One year without you Dada. May we reunite in Jannah. Ya Allah forgive her, have mercy on her, and grant her the highest place in Paradise Please make a short dua for her when you come across this❤️
Tsakaninmu da iyalan Yar'adua sai fatan samun rahamar ubangiji ta'ala daga farkonsu har karshensu
2025-09-08 21:03:59
47
Khadijah Musah :
Wow 100 years rest in peace grandma 🥰
2025-11-10 10:36:53
16
1500 :
rest in peace mother Nigeria
2025-09-03 12:27:59
11
Habu_Sharifai :
Allah yakyautata makonci Dan alfarmar annabin Muhammad sallallahu Alaihi 🤲🤲🤲
2025-09-29 10:41:15
1
Hafsa Muhammad :
allah sarki rayuwa
2025-11-29 10:11:43
1
Musty Alpha :
allah yajikan ummaru musa yar,adua
2025-10-25 18:21:16
2
Maryama 💗 :
He was a hero. May Allah continue to bless his soul 🤲💙
2025-09-05 05:52:15
3
Ismail Umar Hassan :
Allah yajikanta da rahama ameeen y Allah
2025-10-21 16:28:05
1
ibrahim Musa :
Allah yaji kanta da Rahman tare da iyayen my da ummul Muslims
2025-09-09 19:00:21
1
rahama_jibrin :
Allah sarki Allah yajikanta
2025-09-09 14:10:30
2
rabiu usman :
I LVOE NA BABA UMAR MSUA
2025-09-28 18:49:19
1
Jamjam Jamila :
Allah sarki
2025-09-09 21:00:17
2
princess_halima_lamido👑🤍 :
Allah ya jaddada rahamar sa agare ta,da mijin ta da dan ta
2025-09-09 12:46:09
2
IBRAHIM GAMJI KT :
Allah ya jikan dada tareda Alhaji umar musa yar adua, adalin shugaba😭😭😭
2025-09-28 11:45:16
1
Alh Fola :
Aljanah fridaus for mother and son inshallah bikudiratullah 🙏
2025-09-15 12:38:23
2
sadeeq_passing🌹🥀 :
Allah ya jaddada rahama Agareta tare da magabatanmu baki daya Ameen🤲
2025-09-10 22:31:03
1
combatant_1 :
Allah yaji kanta da rahama
2025-09-09 20:12:58
1
Asmau Ibrahim yakubu :
Allah yagafarta mata amin
2025-09-14 17:23:03
1
halilu bobboi :
Tsakaninmu da iyalan Yar'adua sai fatan samun rahamar ubangiji ta'ala daga farkonsu har karshensu
2025-09-14 23:34:24
1
DR.KAMAL YA'U KATSIRA 💊💉 :
rest in peace in janna
2025-09-07 21:45:00
1
gwandara representative :
may Allah forgive he and that of the muminun from the life of prophet Adam (A.S) down to prophet Muhammad (PBUH).
2025-10-13 21:11:48
2
Triple A :
Ubangiji ALLAH yasa Aljanna Firdausi che makomanta Intamu tazo Allah yasa muchika da Imani mugama lfy muyi kyakkyawan karshe yaraya zuri'an data bari bisa Sunnah Manzon ALLAH SAW 🙏🙏🙏
2025-09-08 21:16:33
1
user4456880779780 :
babar uwa baya mai Goya marayu tabbs hajiya dada ta Mori rayuwa Allah yasa can yafi nan ya sadata da zuriarta aljanna madaukakiya damu da iyayenmu baki daya. Allah ya albarkaci baya Amin
2025-09-28 12:10:36
1
princess leena💗💖 :
Allah ya jikan ta da rahama da ita da dukkanin musulmi
2025-09-11 20:56:20
1
To see more videos from user @umar.yaraduaa, please go to the Tikwm
homepage.