@thesarahaloysius: A Haska rayuwarka- a baka 1Billion Naira … ga ra’ayoyin ‘yan office din mu. . Kamar fa akwai Kura 😂😂😂😂 . #likes #viralpost #dearsociety #fyp #arewa__tiktok

SARAH ALOYSIUS
SARAH ALOYSIUS
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 03 September 2025 09:48:37 GMT
74250
6132
474
1049

Music

Download

Comments

fatimaaliyu712
fatimaaliyu8303 :
a kunna wa yan Nigeria ma wlh 🤣
2025-09-13 22:58:42
0
hanafee_freshh
Hanafee_umar_yaro :
wlh ni tun a talla babana sai suma🤣
2025-09-07 12:47:32
158
kherleel_adham
kherleel_adham :
Wanda yace rayuwarsa duk zunibice ya bani tausayi🥹 Allah ya yafe mana baki daya.
2025-09-07 12:08:55
65
beautynana36
khadija jafar🦋 :
Ban shirya kashe iyayena ba ai
2025-09-08 10:25:19
36
ausman2077
️AHMAD$$ :
kar ku manta harda istimna'in da kuka yi fah 😂
2025-09-08 00:21:01
6
olujafar
ummu ammi :
nidai a kunna Amma Banda 2024 zuwa yanzu😅😅
2025-09-07 17:10:52
9
virgo_0046
virgo_0046 :
Wallahi Yes a kunna 😂😂amma zamu raba gari da kowa
2025-09-07 16:37:35
3
materialsbyzarah
Materials by zarah :
Ko 10k ena so bare kuma 1b mmmm 😂🙏
2025-09-08 08:59:07
2
abubakarsadeeq044
@sadeeq430 :
Acikin billion 1 zaki basu 1m yayi kadan ai wai koh 200k
2025-09-11 12:58:20
0
realnoor7
Noor💰🔗🩸 :
we're all sinners 😅😅😅
2025-09-07 22:13:47
36
tauheed_usman
Tauhid_Usman :
Tun a highlight BP zai kashesu dan ko kudin bazasu mora ba 😂 yaxama gwari kenan
2025-09-07 20:02:20
3
be_ss_e
Abdulkadir habibu :
yasin na yadda indai yan gidan mu ne🤣🤣
2025-09-08 16:26:29
1
bitterheartttt
😻 :
For 1billion Kai 😂😂agreed 👍
2025-09-09 20:03:03
0
mhizterkhaleepher
mhizter khaleepher :
mutunci yafi kudi 😂
2025-09-07 10:38:58
16
aysherth03
Aysherht💝💓 :
😂😂😂 A'ah meyayi zapi za'a haska musu a lahira
2025-09-08 20:52:07
3
iklima502
....ikleimerh...!❤️✨️ :
keba musulma bace shiyasa ai😁😁😂
2025-09-07 18:46:54
1
pinkgirl0005
SHE’S UMMEE🩷THRIFTS|FASION🛍️ :
2k
2025-09-11 14:06:55
0
asimcolans
Asim colans😎😎 :
Ai arziki na allah ne allah zaibani tawata hanyar
2025-09-07 05:05:10
2
asberry8
Asberry✅ :
A scene din farko hawan jinin maman mu zai tashi 😂
2025-09-08 14:16:27
38
mrsahmad84
mrsahmad84 :
Astagfirullah wani yace rayuwata zunubi ce 😅
2025-09-07 16:14:33
0
mansurausman959
💎SHYGLOWGIRL 💫🔥 :
bura uba Kalla Kai😹 inason mama na da baba ban gaji dasu ba😹🤣
2025-09-08 19:19:24
1
hadizahamman
Hadiza Hamman🦋💕 :
Rayuwata zunubi ne🙊🙊🙊inji wane 😂😂
2025-09-08 10:00:57
4
itz..a..messi20
Itz. Alameen :
Tun a talla banana zai yanke jiki yafadi wlh
2025-09-03 12:56:53
14
tafida98
Tafida01 :
Kuma Wallahi Sai Allah Ya Haska Ranar Kiyama, Allah Ya Yafe Mana.
2025-09-07 20:49:48
3
19.07.xxxx
anssss💋 :
kai jama’a 🤣🤣
2025-09-11 20:23:03
0
To see more videos from user @thesarahaloysius, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About