Maulidi iskanci ne ba maiyi Sai dan isaka madallah sako ya isa ai
2025-10-11 21:07:14
3
sagir A s :
subhanallahi wato wannan malamin iya shi kadai ne maganin wawayen nan yasin 😂🤣🤣
2025-09-08 11:22:01
1
Dan_Umma :
Dan Allah wai maye fassarar Ra’asul jarima
2025-11-15 12:49:17
1
🌷🌛REAL 👩🏭D,S,K,🇳🇬🔭 :
yawwa nanne young alaji zinn ansyte inda ake sai da abaya kazo kai KO kuzo dayawa Allah ya
2025-09-30 14:51:34
1
abdlsalam m l f :
wlh raasul jarima yayi tsiya a kasar nan
2025-09-07 06:34:25
1
umar salisu :
Allah ya ji kan Albani, sheik Jafar, Dr Idris dutsan tanshi da sauran malaman mu na Ahlissunnah
Muma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani