Wanda yaji dadin zowan annabi mhmd doniya yamin like da followers please 🙏🙏🙏
2025-09-07 18:11:35
6
ZABA :
kaji wani maqaryaci wawa kawai
2025-09-07 21:39:02
2
🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
gaskiyane malan 🥰🥰👍👍
2025-09-07 22:29:01
0
DON'T TOUCH ME 🙅😇 :
amma malam yazamuyi da ayoyi da haɗisan da ke tabbatar mana da ya na karbar tuban bawa komai girman laifi sa.
malam wannan maganar zata tarar da wanda bai taba yi ba sannan kuma wanda ya taba yi ya tuba ko yake da niyar tuba zai fahimci kamar ko ya tuba Allah bazai yafe masaba kenan.
2025-09-07 20:02:06
5
Usy67💫✅ :
Alhamdullah 🤗
2025-09-07 18:40:37
0
auwal kantoma :
hasbunallah
2025-09-08 06:17:17
1
Ibrahim Umar isah :
Allah ka yafe mana
2025-09-07 21:55:34
0
👨⚖️BARRISTER ⚖️ :
Wanda betaba zina b yazo muyi following din juna💃
2025-09-07 21:55:55
2
Usman jos boy :
subahanallah 😭😭
2025-09-07 22:48:46
0
Mai martaba :
Alhamdoulillah
Alhamdoulillah
Alhamdoulillah 🥰🥰
2025-09-04 18:09:35
5
Abba jr😎 :
wlh malam bantaba bah Allah
2025-09-06 23:30:23
5
CISSEY :
dan Allah ku dinga dannan like Ina dawowa
2025-09-07 18:14:11
0
sniper_boi9458 :
sukuma kafira wayeke biyan tasu bukatar ?
2025-09-07 16:52:26
4
bello muhammad :
🥺😢 subhanallah koda yatuba bazaa karbamasa addua ba
2025-09-03 22:42:43
8
ISAH ~IBRAHIM JOKEY :
Innalillahi wa’innah ilaihi raji’un 😭😭😭😭😭
2025-09-07 17:37:39
0
Raeess :
subahanallah
2025-09-06 22:26:35
2
£L-Shamo👌 :
Idan Har Kasan Kana Aikata Abun Da Laipine Kuma Har Kagani To Mafita Guda Dayane Kawae Ka Tuba Xuwa Ga Allah.. Shi Allah Mai Karban Tuba Ni
Allah Kabamu Ikon Gyara Ayyukanmu Marasa Kyau Zuwa Masu Kyauu Amen
2025-09-07 22:51:05
0
✨MUHAMMADUL ARABI ALFADEEMEEY✨ :
Wanda baitaba zinaba yamun like
2025-09-07 22:13:29
7
Abu botona :
Allah ya bamu ikuna kiyayiwa
2025-09-07 21:06:12
0
Jannat__🫠🤎❤️🔥 :
Allah yakara karemu ameen 🙏🏻
2025-09-05 22:07:26
5
Babangida Tudu :
innallilahi wainnailahi rajiun 😓😓
2025-09-06 21:21:28
2
Hydar :
Wlh idan na Tina ban tabayin Zina ba sai naji wani farin ciki da Jin dadi ya lullubeni, Allah Alhmdllh
2025-09-07 21:00:20
6
user5085187465722 :
Innanillahi wa inna ilehirraji'un 😭😭😭😭
2025-09-07 18:15:16
0
Nasir :
Yanxu mazinata zasu karyata 🤣🤣
2025-09-07 20:28:31
0
227 :
Allahu Akbar ☺️
2025-09-06 22:03:42
0
To see more videos from user @voice.of.sunnarh, please go to the Tikwm
homepage.