kai da kake karanta comment dina Allah yasa kagama da duniya Lafiya Ameen smm Ameen
2025-09-05 10:01:33
300
__turakii__ :
Waka tayi dadi amma wlh sunnah sak😂
2025-09-09 18:24:01
49
princess1771 :
Naji kamar ance shi daya yaga Allah?? Haka ne?
2025-09-09 17:58:12
23
Bintul Asal :
Wannan wakar wlh batada illah yanda yağana da Allah ne da yanda yakarbi sallah tomeye aciki niba yar darikaba amma wlh wakartayimin bawani kuskure aciki kudaina zaginsu pls bedaceba
2025-09-08 14:53:56
11
auntynappy2 :
innalilahi wainna ilaihin rajiun 😭😭😭 wallahi duk in naji wannan yabon kuka naki zuciyata tana Mani nauyi shauke zai kashe ni wallahi inason annabi Muhammad S A W 😭😭😭😭 wayyo Allah zuciyata 😭😭😭
2025-09-07 18:51:32
31
Aliyu Small Apple link📲🍏 :
Mai bukata 5k Dm don Allah
2025-09-08 15:17:42
24
Rashieda رشيد عليو موب :
Allah yahadamu da annabi ranan tashin alkiyama mugansa yaganmu
2025-09-06 08:27:41
17
Bokoji :
🥰🥰🥰Allah yakara basira🥰🥰
2025-09-05 18:02:28
13
Musan baba :
karmumanta muyiwa annabi salati saw
2025-09-05 19:26:42
10
💀🦅QUEEN FATIMA SHERIFF🦅❤️ :
Sae mu darikatul Tijjaniya 😇♥️💯
2025-09-17 08:45:13
9
💝MY_NANA_KANO💝🇳🇬🕋🇸🇦💝🙏 :
kaga bege anutse masha Allah Allah yakarawa annabi s.a.w daraja🙏
2025-09-09 11:04:38
17
LEO_BOY :
Alhamdulilah 🤲🏾
2025-09-05 17:34:28
9
oummu muneefah🥰 :
Dan manzan Allah nima asamu wani yabiya min ko umarah ce😭😭 wly ina so kafin inmutu inziyar Annabinmu abinsumuu
2025-09-09 10:27:27
10
young :
Kar amanta awa annabi salati annabi muhammed s a w
2025-09-08 22:39:40
8
فادر بقى أمدح :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰صلى الله عليه
2025-09-06 09:12:30
8
Princess :
Burina inje ziyarar manzon Allah saw😭😭😭
2025-09-09 14:19:26
11
Hausa Books :
kullun naji Ana yabon annabi kaman nayi kuka wlh ♥