@tozalimagazinetv: Dan fitacciyar jaruma Peju Ogunmola wanda shi ne d'anta daya tilo data haifa a duniya ya rasu. Don ƙarin bayani, za ku iya kallon cikakkun shirye-shiryenmu a kan decodan DStv lamba ta 393, startimes lamba ta 183 , Canal plus Niger @ 288 , da kuma decodan Gotv lamba ta 18. #tozalitv #Labarai #LabaranHausa #labaranduniya #newsfeed #NewsUpdate #newspaper #magazine #virals #arewa #arewapeople #trending