@annasihatv: Fassarar Ayatul Kursiyyu! Daga: Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano Rahimahullah #jaafarkano #annasihatv #kursiyyu #kano

ANNASIHA
ANNASIHA
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 05 September 2025 11:19:46 GMT
117384
20355
524
2245

Music

Download

Comments

baffamaiashafa
baffa mai ashafatiktok.com/@ba :
MLM Insha Allahu kana daga cikin mutane dubu 7000000 Wanda zasu shiga Aljannah batare da hisabi ba 🤲
2025-09-08 21:06:48
74
arasheed90
Arasheed Ahmad :
Quranic interpretation with good balaga, basic explanations and simplicity just leave it to late Jaafar Mahmoud Adam.. we really missed you shaik Allah ya gafartamaka ameen ya Allah 🤲🏼🤲🏼🤲🏼
2025-09-06 08:57:30
125
user2787785236879
muhd sani abdulrauf :
Allah yasaka da alkairi Allah yayimaka afuwa
2025-09-11 22:32:49
2
5ssshuu
shukuriyya :
Nayi imanin da yan bidi,a zasu daure su saurari tafsir din malam tsakaninsu da Allah da niyyar su fahimta da Allah ya fahimtar dasu.Allah ya jikan ma
2025-09-06 15:46:58
72
babangida_2020
Ibrahim Abdullahi :
Allahu akhbar Allah kasakawa wannan bawan naka da gidan aljanna madaukakiya
2025-09-13 16:23:17
2
kabirulauwali36
kabirulauwali :
inason shak ja afar 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-09-06 20:11:35
16
sirleemreal
✅Real sirleem✅ :
😭😭😭 Wallahi Wallahi summa tallhii malam jafar in dai lugga ce ta tafsir shi kaidai ne Allah ya jikansa yasa aljannace makomarsa
2025-09-12 10:14:19
4
aminamuhammad734
aminamuhammad6537 :
Allah jaddada rahama agareshi
2025-09-09 18:08:31
6
muhammadayuba84
Ayubadanmama001🤗 :
Ma sha Allahu s a w❤️❤️❤️allah ya saka da alkairih
2025-09-09 07:14:19
1
khaleelmuh
khalel Muhammad :
Allah ya jikan Mallam da rahama
2025-09-13 21:20:40
1
smmaminou
Aminou Souley M :
Tsarki ya tabbata ga Allah.
2025-09-05 21:33:57
18
b_jebosai
Daga Allah Muke Gareshi Zamu.? :
ma sha allah ubangiji allah kaji kan malam jafar
2025-09-05 14:47:21
48
abubakarabdussala07
DAN MARAYA :
Allah ya gafarta maka
2025-09-05 16:34:16
26
sanoussi.maasou
Sanousi Maazou :
Allah yaji kanka. sa. Rahama Amin🤲🤲🤲🤲🤲
2025-09-06 08:39:24
18
tjr8085460747040
@Itz__tijjani(Babaliyo)  :
Allah ji kan Malam jafar
2025-09-13 11:22:23
1
abbisa12
habib :
allah yasa aljannah ce makoma wly komi duhun kai mutun sai ya gane allah yasa mu dace duniya da lahira 🥰
2025-09-05 23:37:18
5
user722317433733rabiuckk
rabiuckkw :
narantse da Allah indai kai musulmi ne kuma bahaushe baka sauraran malam ja'afar wlh wlh kayi asara
2025-09-10 22:27:27
3
el___imam
آدم إدريس أحمد :
bansan wani be fassara Qur'ani da hausa kamar malan ba. Allah ya saka da gidan Aljanna
2025-09-06 22:01:27
16
abssaulawa007
A.B.S😎 :
Allah yaji kanka da Rahama Amin 🤲
2025-09-05 23:16:34
15
harunagero
HARUNA ADAMU GERO.GERO.A.K.A._ :
Allah yayi wa malam rahama
2025-09-09 09:26:41
5
ibrahimsn630
ibrahimsn630 :
Allah Ya Kara Haskaka Kabarinka GWANINA
2025-09-12 13:55:56
1
user3492715361021
Mahaman :
Allah ya jikan Malan Jafar Amine ya hayyu ya kayyum
2025-09-06 00:28:01
9
farouq__22
Umar Danjuma :
Wai yanxu dan Allah waye bai gane ba kai,Allah ya jikan malan
2025-09-08 21:50:27
1
jibril.mukhtarsaad376
Jibril Mukhtarsaad :
Ya Allah Ka Gafarta Masa, Ka Yi Masa Rahma, Ka Dauwama A Gidan Aljannah Mafi Girma, Tare Da Matattu Musulmai Baki Daya.
2025-09-07 01:06:55
4
shafiuus2
shafiuus2 :
masha Allah ya kara lafiya Allah yajikan malam darahama
2025-09-12 11:13:26
1
To see more videos from user @annasihatv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About