Very unfortunate. Wannan zalunci ne gwamnati ta tashi mutane ba tare da anyi compensating din su ba. Allah Ya bi maku hakkin ku.
2025-09-08 18:03:22
11
@Hally collection :
ALLAH ya kawo muku mafuta 👏👏👏💔
2025-09-11 21:37:06
0
d s investment LMT :
2025-09-11 12:39:45
1
B.K.M :
Ooooooh, sorry aunty hannatu,such is life,don't worry there is Allah,may almighty Allah bless your wealth to move up. 😭😭😭😢😱
2025-09-12 14:23:42
0
Abdul Followcome :
Innalilllahi…. Ubangiji Allah Ya Mayar Miki Da Alkhairi Gaskiya An Jawo Miki Asara Wajen Nan Yaci Kudi Kuma Ko Shekara Bayyiba 😭😭😭 Yakamata Gwamnati Ta Duba Wannan Al’Amari
2025-09-05 16:57:24
4
abba _ dorayi :
Ubangiji Allah ya sa hakan ya zama alkhaeeri ubangiji Allah ya mai da abin da aka rasa I like ur life style wlh kina da tarbiya I respect you 🫡
2025-09-06 18:07:01
9
realumarfaruk :
innalillahi wa inna ilaihi raju'un😭😭😭
2025-09-06 14:49:36
2
His Fav ❣️💍 :
Meyasa ake Haka a Kano???
2025-09-11 18:04:38
2
mekadara :
Allah ya mayar miki da abinda yafi alkhairi
2025-09-10 20:25:24
3
sadiik.bello :
Gaskiya Ba dadi wlh
2025-09-08 08:28:00
2
jarumar mace :
Allah y jibanci al amarinki dan mutumcin manzon Allah
2025-09-10 07:46:41
4
user7761061704525 :
Allah y kyauta yadawo d mafii alkhairi
2025-09-10 21:37:50
3
adda hafsat lawal adamu :
Allah sarki Allah ya kawo mafita
2025-09-10 14:10:46
4
_abban_zee :
Allah ya mayar miki da Alheri🥺
2025-09-10 20:48:24
3
Rukayya Dawayya 85 🥰🥰✅ :
Kai Innalillahi wa inna Ilaihir raju un
2025-09-05 19:03:12
14
matar malam❤️🩹💍 :
inalilahi Allah yabaki wanda yafi wannan
2025-09-06 14:56:46
6
PRINCE FAHAD :
Allah ya maida Miki da mafificin alheri
2025-09-10 21:53:06
3
RUFANUS FASHION :
so sad Amma InshaAllahu nasara Na gaba
2025-09-07 06:54:23
4
TURAREN WUTA VENDOR KANO :
Allah ya mayar muku da alkairi 😭
2025-09-11 10:38:35
2
Mar atusalliha 🤍🔐 :
Allah ya mayar da alkhairi
2025-09-10 13:26:20
3
To see more videos from user @hannatubashir3, please go to the Tikwm
homepage.