Dr.ina tambaya dan Allah ya sunan tafasa da turanci.
2025-09-08 14:05:52
6
Alhaji ADAMU Global :
what is babbasa
2025-09-05 20:38:37
4
wtt :
gaskiyane malan
2025-09-06 13:56:02
5
Ibrahim :
slm malan dan allha ina so abani maganin ulca walhi malan tana da muna sosai tana samini cihwankai zafin jiki tashin zouciya sai inji kamar zanyi amai
2025-09-06 02:37:39
5
umarmaawiyya :
Ada baa😂😂😂
2025-09-08 15:07:28
3
moussaabdoulaye275 :
Allah yasaka da alheri Malan
2025-09-06 14:30:09
3
SANI RABE :
kaji Wai falalar tafasa Nigeria Allah kyauta
2025-09-08 15:08:03
1
TRUST SMART METALS SERVICES :
d Allah y sunan tafasa d turanci
2025-09-08 01:03:03
6
AmiHM :
Jazakumullahu Khairan Katheeran
2025-09-05 20:13:32
5
KWANKWASO_2027 :
burina na shiga Aljanna
2025-09-10 20:39:27
4
Real marahwa :
Dan Allah me ake shafawa lips idan sukayi baki imean idan sukayi duhu
2025-10-20 06:38:17
0
user91598811190732 :
mln Allah yaska da alkhairi
2025-09-08 10:53:06
3
IBN BAITAR ALTERNATIVE MEDICIN :
Allah yasaka da alkhairi malam
2025-09-08 12:44:44
3
user6728596911521 :
ikon Allah gatanan agidana saidai Makuta suyita ibanta,
inta dameni NASA a cireta
2025-09-08 14:44:58
4
sumyumar3 :
Dan makarin Yaya zurman Nasha na shekara uku
2025-09-06 07:32:09
4
Chef muzuru :
Allah ya saka da Akhairi BABAN AHMED
2025-09-08 13:19:10
3
zaiyan :
ya salaam
2025-09-08 13:55:24
2
ameer001 :
Allah yakarawa hajiya lafiya
2025-09-08 17:37:55
2
ZAMSAJ FOOD AND MORE MINNA :
wlhy mu har miyarta mukeyi taji gyda da wake da manshanu alaji ba abawa yaro mekuya yanxu haka inada sansamin ta takai mudu 7 innatashi miya saidai na nikata a blender nayi miya🥰
2025-09-09 23:39:36
2
Rukayya Abdulaye Niger tahoua :
masha Allah
2025-09-09 10:07:34
1
KARATUN TAFIN HANNU :
Masha Allah
2025-09-08 18:23:17
1
Khadeejah :
Allah ya biya
2025-09-09 13:19:10
1
PHYSIO :
Wallahi yanxu bama a barinta ta girma a ke cirewa.
2025-09-10 22:32:13
1
Dan Bello for president :
mugu doctor 💊💊💊💊🏥 Kai da ita kasamu jari
2025-09-08 18:42:01
1
Mama's pride ✌️ :
gsky wannan gurguwar shawara ce wllh
2025-09-09 13:42:25
0
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm
homepage.