Masha Allah yah sayyadi Allah qara daukaka, wannan daga Annabi ne insha Allah, Allah qara soyaya ma'aiki saw ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐๐๐ฏ๐ซถ๐ซถ
2025-09-06 23:09:08
4
abubakaryahuza665 :
s. a. w
2025-09-13 20:58:42
3
man. Rabil :
Allah ya Karamana suyayan annabi Muhammadu s a w
2025-09-25 08:51:32
2
Zainab :
SAW
2025-10-01 05:59:02
3
Ishaq Usman :
allah yakara lafiya
2025-09-21 21:56:25
1
asiyanasir :
Allah yakara hazaka da basira patan alkaeri
Amma gsky yakamata muma akawuma Sokoto ziya zamuji dadin hk sosae wlh ๐