wlh wasu daga cikinsu ranar maulidi basa sallah akan lokaci
2025-09-10 09:04:05
9
Habib Souley :
wlh tallahi duk duniya ban taba ganin inda akeyin maulidin na hauka da jahilci irin Nigeria 🇳🇬 maulidi shine ayi karatun qur'ani ba rawa ba🥺 kuma maza wurinsu daban wurin mata daban 😳😳🥺🥺
2025-09-09 01:08:20
5
Hidima+💖 :
yanzu barhama ne yasa su wannan abu😂
2025-09-07 13:03:50
3
Ousmane 🥰 :
allahumma jannibnal bidi'a warzuqna tamasuka bih sunnah Amine ya hayyu ya qayyum ♥️
2025-09-07 07:25:35
10
imranaabdulshakur :
iyye abin nema ya samu
2025-09-06 21:20:37
5
esmaell Sani ahamad :
@esmaell Sani ahamad:Ba dan ina son shiga Aljanna ba 🥰 da na shiga dariqa 😂
2025-09-14 14:09:54
2
matar mijinta :
wallahi wayannan yan iskane suke bigewa d maulidi saboda su bata musu suna kuma wallahi sai Allah yy muku hisabi d manyan malamai saboda lokacin d suk
2025-09-11 06:26:40
1
links Man :
Ga Karuwan Inyas
2025-09-07 02:08:51
1
nasiruabdullahi :
yan iska
2025-09-10 13:27:32
2
Deenatbeautylounge :
dan Allah wadanna wani addini sukuma sukeyi???
2025-11-16 22:53:16
1
Sani@Garba :
Kashi Yafi Maulidi
2025-09-10 13:52:23
2
Muhammad :
wlh maulidi iskancine wanda yayarda yayemun like
2025-09-13 23:29:52
1
mmn yusuf armk :
Kai jama a har wasu Yan iska suce don bakayi wanan abuba bakason manzon allah toh wai duk shine yasasu wanan a nasu haukar kome😂😂😂😂
2025-09-12 10:26:32
3
user9391197128747 :
Allah ka isawa mazon Allah
2025-09-10 10:03:21
2
Martin's Fernandez :
group dinane fah
2025-09-10 10:59:22
0
user1761826338762 :
Masha Allahu
2025-09-13 22:32:34
1
Matar_@bu_Sudaess🌹🥀❤️🔥 :
wlh duk yar izala tana da aji
2025-09-11 16:16:50
2
sufiyanu Zaria zazzau :
alhamdulila
2025-09-07 12:18:16
2
oumar :
Allah yasa kuganu gaskiya😭🤲🤲🤲🤲
2025-09-07 13:55:41
3
FATIMA ADAMU :
da wahala ka samu wanda ta iya sallah da kyau
2025-09-10 11:06:31
1
LIMAN DORO :
subu hanallah
2025-09-10 22:27:36
1
Sharqulu1 :
Allah ya tsinewa masu murnar zagayowar ranar wafatin annabi da sunan maulidi har suna zaga gari suna kiɗa da rawa 12 ga watan 3 annabi yabar duniya kuma kuna iskanci a ranar