@katsinapost: Yan kungiyar adawa basu da adalci ne shi yasa suke cewa ba su ganin irin kokarin da gwamnatocin APC suke yi a matakin kasa da jihar Katsina - Inji Hon. Sani Liti Yankwani, daya daga cikin dattawan Arewacin Najeriya. 🔥 #katsinatiktok #katsinapost #Katsina #dikkoradda #trendingvideo #reels__tiktok #reels #apc #zaben2027 #facebook #facebookreels #facebookviral #Tinubu #dikko #adc #PDP
bazamu yafe ba wlh
dokko Allah ya isa sakanimu da ku
2025-09-07 19:30:20
0
Mansir Muhammad :
👍 Dottijon arziki ameen summa ameen Allah yabaka lfy gaskiya guda ce
2025-09-07 17:08:25
0
isiyaka kt🇳🇬🇳🇬💫 :
gaskiyane 💯💯💯💯💯💯baba
2025-09-07 15:37:19
0
AJ :
🤣🤣 liti kowa fa ya san halinka a katsina tunkana dep speaker…kai bakin ganga ne duk inda ka ga ci a can kake,da zaka gane cewar shekarunka sunja kakoma kayi ta istigifari
2025-09-07 18:06:32
0
user9581661721008 :
🥰
2025-09-10 05:51:53
0
isiyaka kt🇳🇬🇳🇬💫 :
😁
2025-09-07 15:42:30
0
To see more videos from user @katsinapost, please go to the Tikwm
homepage.