wlh wlh kuringa jin tsoron allah a Nigeriya a kwai masu kwana da wunwa amma kinje kina kashe wa mage kudi sabi da kin rasa me zakiyi da shi ko? hmm ya allah
2025-09-09 05:24:53
146
Miemie’s Luxury Caps🧶 :
Yanxu don Allah sunan nawa ne sunan Magen taki 🥺🥺🥺
2025-09-10 16:15:59
53
Yusuf-Hajee :
kaji wani kabarin banza komai hakan zai amfane mu ohooooo sakarya kawai
2025-09-10 18:44:23
4
ibmar_collections :
Allah ya soo mimie bata zo naija ba😂💔
2025-09-10 22:33:59
12
💙🦋BABY🦋💙 :
Wlh mage ta diyan datake haihuwa sunfi wannan kyau har garuruwa nike badasu kyautar Allah
2025-09-10 01:19:13
8
eyshasalis0 :
kilama juya ce bata haihuwa ko kuma tazo Nigeria taga banza Nigeria basuyi mata ba taki yarda ta samu ciki😂😂😂
2025-09-09 10:32:25
30
Dr. Aisha 🌹 :
Gaskiya kuna cin kudinku🤣
2025-09-09 15:06:51
1
Dollarcashlord :
🤣🤣 Karshe dai na barota na taho dis part got me laughing 🤣🤣
2025-09-10 18:50:31
9
Maikano Press :
Da kin kawo ta ai munyi mata anan
2025-09-09 09:37:14
14
Masha Allah :
ki bani ita
2025-09-10 16:41:35
1
Q HAJJOH JEWELRY AND FASHION :
ni nawa daxu y mutu wllh na kasa daina kuka
2025-09-10 18:14:56
1
R🌸 :
Ya zaki samata sunan baby na.
2025-09-09 22:59:52
1
ummu_mahnoor_luxuries :
Mimi Allah ya raba ki da wahalar nigeria 🤣🤣
2025-09-10 21:00:59
11
R&K846 :
sapna idan kinaso muna da masu ciki a new cairo sai na nuna miki hotunansu ki za6a me cikin muna kuma kaiwa nigeria amma ke zaki biya vaccine/passport & ticket
2025-09-10 22:16:16
2
mami :
🤣🤣🤣🤣mimi sunan kishiyata 🤣🤣🤣🤣
2025-09-09 03:31:50
7
Hassana Musa :
allah yasa kamin wan da yasace ,min nawa Happy din na shaqu da magen nan wllh
2025-09-10 21:41:23
1
Yar_rano🇳🇬🇪🇬 :
Allah yah rufa miki asiri Amma idan kikazo da ita zan baki hayar muzuruna idan ta haifi hudu ki bani biyu 🤣🤣🤣🤣
2025-09-10 18:35:55
2
Autar marayu 💝✅ :
idan kinzo Egypt ki nemeni sister inshallah zan baki me ciki😃😃7 gareni
2025-09-10 20:50:34
1
Mamandaddy :
hahahaha 🤣😂🤣
2025-09-09 16:33:08
1
ummi ahmad :
wayyo da baki baro ta
2025-09-10 15:35:00
2
lory_reporto :
Gsky dai bakuda aikinyi sbd tsabar asaran kudi🤔
2025-09-10 18:52:25
2
M. IMAM :
idan ba ayi sharar masallaci ba.......!!!
2025-09-11 06:14:41
1
ZaurenTurarenWuta :
Allah karawa mutanen maru zaman lafiya
2025-09-10 05:22:47
2
Shamrock_350 :
ticket kuma a Magen? saidai cargo ai
2025-09-10 16:37:35
1
Anas Abdulkadir Jarnawa :
ALLAH yakauta
wlh dazaki Amfani da kudin baki daya wajan Tallafar makocinki ko samawa wani matashin jarin Sanaa
wlh dayafimiki Alkairi
2025-09-10 22:02:46
1
To see more videos from user @heroine_collection, please go to the Tikwm
homepage.