@abdoulwahhab001: Isah pilot! Yana Da Jirgi Sama Mallakisa nasa nakasa. "Ka Tuka Jirgi A Sama, Ka Tuka Mota A Kasa, Dan Sarkin Duniya Abokin Sarkin Aljannu, Rabi Mutum Rabi Aljan, Nesa Dakai Ba Dadi, Kusa Dakai Ba Dadi, Maso Dadin Ka Ya Tsaya Nesa-Nesa". Isa jikan Dabo Isah Zancen Sarki Isah Dan Maryamu Bakar Fura Dakan Iblisai Baki Baki Shuni Shuni"[email protected] Gawuna @Abba bighope @Abba Saraki🤴 @Talba Dan Abba Galadima @Ado Ado bayero👑🌐 @MAAWIYYA @Maitama_mk @Dan_Sarkeey_Kilishi @GoodBoy @HHBayero

chaleepher
chaleepher
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 10 September 2025 19:24:06 GMT
196998
10660
138
197

Music

Download

Comments

khadijababy4
khadija sulaiman :
Ay na dauka bokan sune yasin
2025-10-09 12:35:14
21
h.yarimasgallery43
H yarima's Gallery :
finally Dai yau naji waye isa pilot 😂😅 hankalina ya kwanta
2025-10-16 09:07:08
16
sir_abdoul_kt
Sir_Abduol_kt :
Wazirin Sarkin Aljanu Mai Masaukin Sarkin Aljanu Isah Pilot zancen Sarki. Isah Kanin Galadiman Kano Abbas Sunusi Bayero. Isah P
2025-11-01 20:58:05
10
biptybhatoul22
BIPTY𝐵𝐻𝐴𝑇𝑂𝑈𝐿𝓗𝓞𝓝𝓞𝓡 :
kmr lallle ne a hannun masoyi☺
2025-10-09 07:33:39
11
ukteedh
Uktee :
Wlhi nima dai bawan Allah nan ya burgeni
2025-11-06 19:07:59
6
uk_natural_spices_herbs
Abba yau Gidan zangi2 :
Gaskiya ne wallahi Dan isah pilot yafi kowa farin jini a Gidan sarki
2025-10-08 12:12:05
15
ib.dadi.yarima
🤴IB,DADI YARIMA🤴نصر من الله :
Zangazanga jikan dabo
2025-09-12 23:30:28
13
sageeribraheem
Sageer ibraheem Yalwa :
zanga zanga Jikan Dabo
2025-10-08 00:29:45
8
salihudra
SalihuDRA :
mai yamutsa jirgin sama🥰
2025-10-04 22:53:14
6
coachunas
Abu_Ahmad :
Sarkin kano na da, ko na yanzu????
2025-10-08 19:13:13
1
qusahsglam
Rabi’atu sanee Kusah❤️ :
ina kaunar bawan Allahn nan wlhy 🥰
2026-04-24 21:34:27
3
dayyabgajo
MAN__GAJO :
L
2026-03-23 13:16:34
0
firdousizakari
firdousizakari :
Allah ya Kara lafiya
2026-03-29 11:07:11
0
kb_tex_investment
KB TEXTILES :
Nifa nasha yaci kai ne
2025-10-10 17:52:46
0
fatima.muhammad542
Fatima Muhammad :
mai yamutsa jirgin sama
2025-10-26 00:20:06
0
aimaz51
AimazCiccey :
ke kinci gidanku ina kaunar Isa dinnan amma Malan aminu ba shine sarkin kano ba
2025-10-08 16:14:09
0
sudais2379
itx~sudais Backup :
🥰🥰🥰
2026-04-20 21:54:07
1
tahmami
tahmami :
💓💓💓
2025-09-11 04:24:07
3
raheena_2
raheena_2 :
❤️❤️❤
2025-10-05 18:00:41
2
imamnasai05
Imam Nasa’i :
🥰🥰🥰
2025-10-08 08:48:37
1
real.musa.bello
@real musa bello :
🥰
2025-10-07 19:26:22
1
mubarak.bachaka
mubarak bachaka :
🥰
2025-09-26 09:09:44
1
mubarak.bachaka
mubarak bachaka :
😂
2025-09-26 09:09:46
1
imamnasai05
Imam Nasa’i :
😁😁😁
2025-10-08 08:49:35
1
abba_sidi_modu_419
abba_sidi_modu_419 :
😳😳😳
2025-10-08 13:43:48
0
To see more videos from user @abdoulwahhab001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About