Waiku yan kannywood gori aka muku da wannan waqar?
2025-09-12 08:44:13
165
Unknown 🦋♥️ :
Saura su momy gombe da maryam Yahaya munji su shiru ko harynx basu hadda ce ta ba 🤣😂
2025-09-12 06:08:27
74
Jerndy’s_drapes :
Wann wakan inaga na yan kannywood ne 😂😂😂😂
2025-09-11 16:30:30
52
Sadeeya sani :
Wannan waka dae inaga a yan kannywood akayiwa sbd naga hjy Fiddausi yahaya mha tarh hau 😹😹😹😹😹
2025-09-11 01:24:10
61
Badawweeyerh’s plug jos :
Fiddausi yahaya Amanda challange 🤣
2025-09-11 20:20:18
137
Oumu Shuraim :
Ai hassan makeup ne yacinye challenge dinn I swear 🥺
2025-09-13 13:13:06
57
Ahmerdy〽️🎭 :
Annabi Madina Dan Allah🥺🙏
2025-09-12 14:50:38
38
✨ABDULHAMID :
I love my prophet Muhammad SAW
2025-09-26 05:21:21
10
lukman bigy :
duk wanda ya tsani wakar nan yamin like pls🤔🥺
2025-09-12 13:09:17
87
Husnarrh🦋 :
Da farko waya lura da search bar😂
2025-09-11 01:36:22
39
SALMAZEST.NG :
Wai kun lura cewa wayar hannun mu tana shagaltar damu daga barin ambaton Allah da karatun Alqur’ani.
Yake yar Uwa Duk rinsi kada ki yarda hidimomin duniya su hana ki, karanta Alqur’ani koda na mintuna 30 ne a rana, domin ba nan duniya zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri mai yawa Allah ubangiji ya datar damu ya hayyu ya Qayyum. 🙏
2025-09-14 22:25:37
26
JI🕊️DD🕊️A :
Allah ya Karawa Annabi Muhammad Daraja S 🤍 A 🤍 W
2025-09-14 11:44:55
13
Yusrah Comfy Gowns & Veils. :
Wannan wakar dai ko ali nuhu yayita iyaka kenan🤣 kmr dan yan kannywood akayita
2025-09-12 01:15:17
19
hennabywalida :
Burina n xiyarci manxan allah😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-09-14 23:22:56
11
خديجة🌸🥀…, :
Duk wanda yafara gajiya da jiransu Mome gombe da maryam and fiddausa muhadu Anan pls zamuyi magana😅😂😂😂
2025-09-13 21:24:37
5
user6001419346618 :
duk wanda yakejin Waka yanatuna jamila labarina yamin like😂
2025-09-12 20:08:12
11
𝙃𝙀𝙍𝙇𝙀𝙍𝙈𝙀𝙍__𝔾MB🇳🇬🇳 :
China ne ko Korean 🤔🤔
2025-09-10 20:37:44
10
Maryam Adamu Yusuf :
yaseeen duk wanda nagani naki yafimin kyau😂
2025-09-12 13:30:30
5
ameeraabbakar :
wlhy TikTok ma suna Dana munafunci kome yakawo teema yola anas magu😂
2025-09-11 08:18:56
5
fateemah Abdullahi yunusa :
wakar nan mahaukata sunfi hawa😂
2025-09-11 09:21:16
14
Incense by meenah :
TikTok sun iya gulma wai fiddausi Yahaya Amanda challenge 😂😂
2025-09-13 07:33:56
30
mr's❤️🔥001💍💯 :
maryam yahaya come and challenge
2025-09-12 08:57:51
18
sakina :
Annabi shinenamu Wanda yayarda yamin like
2025-10-22 23:09:07
3
zeey🌹 :
Ashe da kema kema kina da kyau harhaka
2025-09-13 15:34:17
3
NURIYYA :
Yace someone is living q double life
2025-09-12 14:57:54
3
To see more videos from user @teema_yola, please go to the Tikwm
homepage.