Nagode da kasa video na da babana 🙏❤️Allah ya baka kaima yaya masu albarka 🙏
2025-09-11 18:17:38
716
kabiruadamu :
Allah sarki munamu mahaifin yau kwanasa 41 da rasuwa Allah yajikasan da rahama amee😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-09-12 03:24:58
117
officialteemah18 :
Allah ya jikan Mahaifina da dukkan sauran musulman da suka Riga mu gidan gaskiya
2025-09-11 19:25:31
81
ᴀʟʜᴀᴊɪ ᴍᴏᴅᴜ ɢɪʀɢɪʀɪ ɢᴜʙɪᴏ :
amma haka ya sabawa addinin muslinci
2025-09-14 05:05:46
3
F💞A💞T💞E💞E💞M💞A💞H :
Uhmmm kazo nabaka labarin zawarcina da rayuwata uhmm allah yasa mudace 🤲🏻
2025-09-11 18:46:01
14
khadeejahmallum :
wallahi DA haka yarana sukeyi DA baban su Amma tunda ya auro mana Wata tsakanin su DA Shi Sai tsawa Da tsangwama Amma alhamdulillah Yana biyan kudin makarantar su Fara a kam babu
2025-09-13 07:18:59
21
NAZEER :
Next time hurry up I have many videos to watch
2025-09-11 22:31:13
8
Sulaiman Auwal :
Ayatullah tage barka
2025-09-11 18:56:23
5
@hakilu hajiya :
Gobe zaici naman miya
2025-09-17 08:28:01
0
Akure henna ❤️ondo state ♥️ :
wlh da ana voice dakaji abinda ke zuciyata wlh videonka saida ya raunanamin zuciyata Amma alhamdulillah tinda nayi aure inacikin kwanciyar hanka Amma lokacin kafin bai,aure wlh ban,isa natinkari mahaifinaba Amma zakaga yazauna da yayan matar babanmu sunata hira suna wasa da dariya nikuwa Ina rabe daga daki sai daki tsakanina da mahaifina sai duka
2025-09-13 09:07:57
0
Mustafa masoyi :
🥰🥰🥰
2026-04-07 00:46:36
0
Sky-Blue apple links :
Gaskiya tunaninka yana birgeni
2025-09-11 16:55:44
14
IBFALNASI :
Wallahi haka kawai nake jin kaunarka a raina sabida Allah.... Allah ya kara kareka gabanka da bayanka.
2025-09-12 12:18:27
14
yarwa :
wlh kan 😭💔😭 Allah kaji kan mahifena
2025-09-11 16:29:06
14
Mahmud justice :
Wlhy duk Wanda ya aure wannan idan baya mata irin abinda babanta yake mata wlhy sai munci kutumar ubansa 🧐🧐🧐
2025-09-14 07:56:05
13
Dan Boko :
Ayatollah tage insha Allah wannan abun da kakeyi shine zai zama silar shiga aljanar ka ina maka ftn alkhairi dg nan qasar Algeria 🇩🇿
2025-09-12 12:55:20
12
Saif_bono :
Gaskiyar magana kenan
2025-09-11 16:31:29
12
Mikiya Graphics :
Irin Rayuwar Gidanmu Kenan
Allah yakara zaman lafiya
2025-09-11 17:14:22
11
B.YUSUF☠️🇳🇬 :
wlh da na gani saida nayi kuka domin tsabar kewar iyayena🥺Allah ya jaddada rahama a garesu🙏kai kuma Allah ya daka maka da alkhairy da wayar mana da kai🥰🙏
2025-09-11 21:26:39
10
TAMALMATU 💕✨💍 :
Masoyi kakulani please 😭😭😭😭😭😭
2025-09-12 19:05:11
9
Khadija :
I wish my dad is alive
2025-09-12 20:38:36
9
Real,M.karamci :
hakika wannan haka yake allah bakamu ikon kyautata wa na tare damu
2025-09-11 19:52:22
9
💫𝕜𝕚𝕟𝕘....𝔸.ℤ..💫𝔸𝕓𝕜𝕣 :
wlh tallahi wannan wanibaiwane da
allah yayimaka allah yakara barira🤲🤲👍👍
2025-09-11 18:03:21
9
Dr MK :
that's true
2025-09-12 00:27:12
9
saki,beby :
nice matar mijina sedani
2025-09-11 18:37:29
8
Maman ramadan :
allaha sarki ayatulahi Tage gaskiya kafafimci rayuwar mata bakowane yafahamcimuba
2025-09-11 19:18:50
7
Zee manya :
Allah yakarawa iyayenmu lpy yajikan wayanda suka mutu
2025-09-13 06:39:44
7
mum Khadija :
yarana mata 5 yadda babansu kexama dasu da wasa dasu sunfi kusa dashi feye dani wlh watarana inna gansu saina tuna mutuwa storo kamani yakeyi
2025-09-12 16:27:20
6
useey Boy Me HALA⚽👆 :
Wllh hakani ayatullashi Allah yakara basira🙏🙏
2025-09-11 16:31:02
6
EB laport 30 :
Ina kallon videon Ina murmushi wlh
2025-09-11 17:28:55
6
Be honest all the time :
indeed Mr. google President
2025-09-11 18:40:44
6
🎀BabyMaryam✍️ :
Gaskiya anbirgeni 🤣
2025-09-11 16:26:48
5
💫✨Dan harjeeyerh✨💫 :
Kaji maganar hankali daga bakin masu ita Allah yakara basira ayatollah
2025-09-12 23:49:56
5
Shamsuddeen Ib Foreman :
Allah ya saka maka da alkhairi. Allah ya bamu ikon fahintan junanmu.
2025-09-11 17:25:20
5
Ummiey🤍🕊️ :
wannan maganar taka gaskiyace kai tsaye!.
2025-09-11 16:55:54
5
Sir Abangeey :
Abin ya birgeni sosai Allah ya bamu ikon kulawa da iyalin mu
2025-09-11 16:41:18
5
Real Hafsat sarauniya 81333 :
wllh inda Muna samun Hakan da bazamu shiga taskuba musamman mu mata wllh yawancin mu iyayen mu da Yan uwana mu sune Sila 😭😭😭😭