@tubless_media_concept: 📢 Update daga Kamfaninmu Raudah Travels & Tours Ltd. Alhamdulillah, bayan kammala ibadar Umrah cikin nasara, mun gama hadawa Alhazai kayayyakinsu kuma yanzu za a kaisu filin jirgi domin komawa gida Najeriya cikin aminci. 🕋✈️ Muna kuma tunatar da masu sha’awa cewa Umrah Package ɗinmu na ₦2.5 Million har yanzu yana nan a bude tare da cikakkiyar kulawa da masauki mai inganci. 📞 Tuntuɓe mu yanzu ta watsapp numbers kamar haka 0703 070 6346
@Fav_ukashat💫: Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.😞
2025-09-11 19:36:51
0
Abdul Followcome :
Tubules Nine Wanda Muka Haɗu Jiya A Makkah Har Muka Gaisa Da Daddare Please Follow Me Back
2025-09-11 17:47:37
1
Husaina danlarabawa :
ganin vedion kadai sani nishadi yake 🥰 Allah ka kaddara mana zuwa madinar manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallam a kurkusa
2025-09-11 23:02:09
0
🕊🤍 :
Plz nawa pacage
2025-09-11 18:48:19
0
jarumar mace :
Masha Allah ubangiji Allah ka nunamana haka dan hasken fuskar manzon Allah