@rufaimwheow: #kannywood #kannywood_exclusive #arewa__tiktok #arewapeople #matantiktokchallenge #rufaidayoghurt #hausatiktok #viraltiktok #abis_fulani #kano #wudil

rufaimwheow
rufaimwheow
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 12 September 2025 21:20:18 GMT
44968
1162
178
22

Music

Download

Comments

abu_ashraf22
Abdurrahman Lawal Ado :
wannan ai takalmin masu kuɗi ne kuma masu zuciyar nema. dole ya zama abin dariya a wajen zauna gari banza😁
2025-09-30 10:25:27
23
maryam.ammani
Maryam Ammani :
BA takalmin zaku duba BA zuciya gareshi tunda zesiya yakaiwa iyali
2025-09-26 21:28:06
107
bassakoye
yesminaabdoulhamid :
Allah ya saka michi
2025-09-30 10:34:08
0
deejerhfaruk
Lux by dee❤️ :
Kudai kunyi asara kila ma daga wajen aiki yake ko hanyar anguwan su ba kyau amma soboda ku wulakantattu ne kuka mai hka
2025-09-29 14:47:43
51
zainabauwalmustapha3
Zainab♥️ :
wasunku meyasa yanxun Kuka Maida iyayen wasu abun wasa all in the name of content?
2025-09-29 20:17:42
5
sofresh_abba
Sofresh :
wallahi wanna sai ya Siya danginku kaf
2025-09-30 14:14:49
0
news.of.updates
news of updates :
Who’s need a connections
2025-09-28 15:53:46
1
rancy9998
Rancy99 :
Mai abin dariya anan bayan ma nomi ne ya gama aikin gonan sa ya shiga Yama family sa shopping
2025-09-30 17:07:07
1
shaawa_waziri
Shaawa_waziri :
Gaskia mutane basa kyautawa wlh 🥺
2025-09-30 05:42:39
6
engrkhalifa
Engr khalifa :
Kai kana ganin wannan kasan ba talaka bane maybe daga gona yake. Ku daina irin wannan abun ba kyau
2025-09-30 10:33:28
6
adamu_bulama
Adamu Bulama :
kasan nawane takalmin kuma kasan daga ina yake maybe ta wajan aeki yake
2025-09-30 12:07:25
4
nursebashirarma
Nurse Bashirarmayau322 :
Bazamfare ne
2025-09-30 07:03:35
2
iamsarm3
Moneylender 💶💰 :
Dan Allah kar wanda yay like wannan post din,wannan ba daidai bane kwata kwata,kuma indai ba da saninsa akai wannan video ba sai kunyi shari’a dashi agaban Allah
2025-09-29 21:43:34
4
momisofyyyyy
🦋First🦋born🦋sofy..🦋 :
Mtsww bawan Allah duk wadda yame hk Allah se saka mas Dan may be ma daga gun nemo halal dinsa yake
2025-09-13 22:36:37
21
ummuaber933
Hassana Musa :
kudai ku iya wula qaci wllh in an bibiya da ka gona yake ma kudai mutane kuna da matsalah
2025-09-27 18:18:08
5
ameenaabdullahi7
ameenaabdullahi7 :
to meye awajen😏 shida kudinshi
2025-09-30 05:06:10
2
autacollection1
AuTaH / THRIFT in ZAMFARA 📦🚚 :
A je a saya iPhone 17 a page Dina cikin farashi Mai rahusa
2025-09-28 10:59:03
1
umar09999
OMAR FARUKH :
Insha Allah wanda yai video nan sai anyiwa babansa wanda yafi wannan ko babarsa shegu marasa tarbiyya yaya kana nan yara kawai
2025-09-30 09:47:28
5
arab_scentbykulu
Hauwa Aminu286 :
Wnan dai ba tsari wlhy!!!😏
2025-09-29 16:48:28
3
oum_airah3
oum_airah collection :
mtsww wlh wasu dai wawaye toh meye na daukan shi video ai wlh mawadaci ne,kada kayi mamakin iyali yazo siyawa rufaida
2025-09-29 16:08:34
2
princess_xarahh
Zarah⚘️⚘️ :
yanzu meye abin dariya anan
2025-09-28 17:23:52
3
user8713588131019
oumm jannah✨ :
kai da ganinki kasan ba matsiyaci bane,shi mai daukar ne banza
2025-09-29 11:22:46
1
user5313625748856
Jidderharoun :
wlh maybe daga gurin aiki yake bawan Allah
2025-09-28 11:35:03
3
momyzeey1
m0myzeey :
Allah sarki wlh kamar babana har mashin din 😂
2025-09-28 05:05:52
2
murjanatuabdullahi39
murjanatuabdulla4 :
wannan tozarchine Allah da kansa ya girmama Dan Adam amma kazo kama tozartashi a idonki duniya
2025-09-26 07:51:44
6
To see more videos from user @rufaimwheow, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About