ya Allah Wanda bashida kudin aure Allah kabashi ameen
2025-09-17 12:23:48
126
Umar Omaly :
aliyu shugaban talakawan tiktok 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-09-15 15:52:09
117
Queenaalishaaa :
Wannan dai yana san talauci shikuma ba asan wasa da talauci kwata kwata🤣
2025-09-15 15:54:46
62
JAMEELU DALHATU YARO :
Wlh talauci masifa ne 👍Kuma ba abun ado bane👍 Baa gane halayyar mutum indai Yana cikin talauci
2025-09-16 07:20:55
6
DE YOUNG J MASTER :
2025-09-15 15:46:19
57
Mr_Abdul :
Indai acting din talauci ne wannan guy din star ne😂😂😂😂😂😂
2025-09-15 16:20:04
19
Nazeer :
yakamata Aliyu ko sau dayane yafito a mekudi
2025-09-15 20:54:53
5
hajjobeauty4 :
Indai talauchi ne munbarwa aliyu 😥💔
2025-09-17 07:42:03
8
Saifan umar mekyau ☘︎ :
Da haka kuke maza da mun samu sauki 😂💔💔
2025-09-19 15:38:16
6
eashatborno :
Sekukaji nafarara soyayya 😳😳😳😳😳
2025-09-17 22:00:52
6
Muhammad kwalli :
🤔🤔🤔 Wai shin masuyin tiktok laifin me na maku duk capacity din danake kokarin bazamaku amma ko likes din kirki babu a page dina bare following kodai kunfiso muyita yawo a comment section mu saki namu business din😩💔 🙌 ina yan gulma na comment section plx aje page dina a kalli kaya ko ba’a siya ba😹da aikin zunubi gara aikin lada 😍
2025-09-15 16:20:41
13
Rufai Idris ibrahim :
Duk wanda yasan bashi da tsayayyar sana’a kada yafara soyayya idan ba haka ba irin haka tabbas sai ta faru dashi
2025-09-15 16:16:15
7
Call _me_alasto👑 :
Allah karabumu da talauci🥺
2025-09-15 16:18:44
5
dole uwar naki :
kina son yamutu kenan daurin aurenki fa haba
2025-09-15 16:14:59
5
MR_MB_NE👑✅ :
Nice work aliyu allah yakara basira gaskiya antabaminzuciya🥰🥰🥰🙏✅
2025-09-15 16:32:27
6
Oum yusrah 🥰✨ :
Kai tsabar ka Maida kanka Mai wahala a content kaima ka koma kamar wahalalle
2025-09-15 15:47:30
6
Sulaiman abdullahi :
ni wlh ta burgeni abd Sam Babu yaudara a lamarinta🥰 ILOVE her yasin
2025-09-15 16:31:16
8
HARUNA ALARAMMA :
INA MASOYA ANNABI MUHAMMADU SAW 🤲🤲🤲
2025-09-17 22:11:54
7
Kura_Vet_Assistant :
late comer...😏
2025-09-15 16:21:36
5
ABBA PIPSMITH :
wnn shine gaskiyar soyy 🌹
Allah yakara mana soyyr Annabi happy maulid🌹
2025-09-15 16:12:42
5
Real Salis M Sani :
soyayyata tafarko ke nan nayi koka kamar na mutu Amma da nabawa Allah zabi gashi komai ya yawuce yanzu Alhamdullah
2025-09-15 16:06:46
5
Samrat🥰 :
tabbas Aliyu video dinka akwai ma'ana
2025-09-15 14:28:43
10
Muh’d Nnoor :
YA RABBI 🥹🤲🏻
2025-09-15 16:33:08
5
haleemah mss :
gaskiya Allah yagani kota aureka bazaka iya riketabah saboda zatasha wahala , Allah yahorewa kowa
2025-09-18 04:47:24
5
To see more videos from user @directer78, please go to the Tikwm
homepage.