@k14_sarki_lyrics: #visibilite #foryou #like #pourtoi #fyp @TikTok MENA @TikTokCreator @Mayen Lyrics

K14_SARKI_LYRICS
K14_SARKI_LYRICS
Open In TikTok:
Region: DZ
Sunday 14 September 2025 11:02:57 GMT
867223
89263
1038
13115

Music

Download

Comments

naila_aleeyu
Gen-z mu'allimer :
Don Allah kumin addu'a na fara sana'a
2025-09-20 14:03:41
143
dejamadeedat
MATAR NAVY👮👮 :
Allah yasa mijina yaga wannan video
2025-09-21 06:09:21
192
wizarddeenupdate
Jikan hajiya :
Bazaka san ana like a TikTok ba sae kace Muhammadur rasulullah❤️❤️❤ S,,A,,W,,
2025-09-25 07:11:10
206
addini_daya
Kungiyar hadin kan musulmi :
Annabi ne yace muhaifafa. Naka zamu dauka ko na Annabi. Yayiwa dan kowa Albarka
2025-09-22 21:46:33
33
almoustafa.kader
almoustafa kader :
yaza ayi da fadin manzan Allah
2025-09-20 12:20:53
58
northern_khalil
NORTHERN KHALIL :
Malam bahaushe kakeji
2025-10-02 22:08:22
7
nurakrd0
Nura H krd :
Allah yaqara nauyin kasa 😂
2025-09-22 09:28:20
8
ehsern.jameel1
Ummu Taupeeq :
: Duk Wanda baya wasa da sallah yay min like 🥰
2025-09-24 07:18:30
10
jameelsaeed99
jf4as :
annabi yara bakwai ya haifah a rayuwar sa kuma yayi shekara 63 kafin yabar duniya ya auri mata 11 Idan da irin yara masu yawan da muke tunani ne da ya haifi sama da yara 100 tareda mata 11 Amma 7 ya haifah me zai hana muyi koyi da wannan sunnar idan kana da dama ka haifah dayawa gwar gwadon karfin ka Amma ka haifah ka kasa sauke hakkin su tou akwai hakki,
2025-09-24 22:46:00
4
xeemam10a
Xeemama :
Ga abin sawa a status amma ba dama
2025-09-22 16:08:02
11
usama_one_million
one_million_dollarss :
5 people drop Aza
2025-09-20 19:25:59
9
miemieyusuf2
Meenal Yusuf :
Amma aikai ba yaranka Ukku ba
2025-09-21 14:46:15
10
nuhusuleimanbaba2
Nuhu Suleiman Baba :
wanan shine gaskiya malam
2025-09-20 11:23:47
10
babugan_najeriya_001
💫 Biggest 001💫 :
ina neman adu'arku zan fara sana'a
2025-09-21 13:36:39
14
m_inuwa53
muhammad adam :
Wannan fah al qiblar yabudawa neh. Ai annabi yace a haifa a hayayyafa ai idan har akwai halin rikewan sannan quran yace ka auri biyu, uku , hudu ko guda daya idan halin kenan.
2025-09-20 22:41:08
5
meemerhh2
Meemerh :
ko annabin dayace ahayayyafa ai yace wanda zaai alfahari dasu ba tsinannuba wanda suka gagari al umma ba
2025-10-13 05:47:59
4
abubakarsadeeq908
SadeeQ Agro :
Allah yajikan mlm.😭😭😭
2025-10-12 20:07:19
3
meenalyalwa
MEENAL YALWA🔐♥️ :
to mukuma ayi yaya damu😒
2025-09-27 21:02:51
0
spiritualmaiha
spiritual maiha :
Allah yasa matana taga video nan haifuwa uku yara biyar Kuma taki tayi family planner Wai Yana kashe mutum
2025-10-06 21:51:38
2
yahooboy00001
✨Yahoo⭐boy✨dtr :
to Dan uwarka idan Allah yakashesu yaxakayi annabi yace muhaifa dayawa yayi alfahari dasu kumakace ahaifi guda uku muda gindin mu inaruwanka 😂😂😂😂
2025-09-28 05:05:47
4
bashirrabiu69
Big doctor :
my ambition wallahi yaya 40 but idan data ta zauna
2025-09-21 20:53:22
3
hfst1996
gimbiya :
mazafa suna jin karatun malamai Amman bazasu gane wannan karatun ba
2025-09-27 14:53:50
2
user8396361223340fiddoh
fiddausi yunuz 💓 :
shiriya ta allah ce masu daya ma seya lalace gidanmu mu 30 ne kuma alhamdulillah duk allah ya tarbinyar tar damu alhamdulllah saboda tarbiya ta alh ce
2025-09-22 18:09:25
4
classic.thrift
Classic thrift :
Abunda fa mata suke son ji kenan🤣 toh shima Albani ya mutu yabar mata uku I harda uwar gidanda suka rabu 4 yabari
2025-09-29 00:41:37
0
hawwa688
Ready2wear by Hawwa :
Dan Allah bude muyi saving sbd masu damuna akan mgn haihuwa yarana biyu aita damuna Wai naki Kara haihuwa🙄🙄
2025-09-21 10:24:18
3
To see more videos from user @k14_sarki_lyrics, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About