@dairarwasanni: Real Madrid ta yanke shawarar ɗaukaka ƙara kan jan katin da aka baiwa Dean Huijsen a wasan su da Real Sociedad jiya. Kungiyar ta dogara ne da wasu abubuwa guda biyu wajen ɗaukaka karar. Shin a na ku ganin ya kamata ajanye jan katin da aka bawa Dean Huijseen? #DeanHuijsen #xavialanso #dairarwasanni #realmadrid #KwallonKafa
Da'irar Wasanni
Region: NG
Sunday 14 September 2025 14:36:24 GMT
Music
Download
Comments
Anas sani wurno :
duk wanda yake son ball din yaronnan yamin like 🙏🙏
2025-09-15 00:15:35
18
sagir saga me hala funtua :
wannan katin bamuyarda dashiba
2025-09-15 09:23:15
4
AYUBA YMK NN :
aa wllh baa Sanmu ne Madrid
2025-09-15 15:27:08
0
SIMO Boy :
akwai gara
2025-09-15 11:16:56
2
M. HAUAKI BOSS :
no
2025-09-15 11:19:24
3
𝐃_𝐀𝐔𝐓𝐀𝐍 𝐌𝐀𝐃𝐑𝐈𝐃🇪🇦 :
gaskiya ba cancanci red card bah sabi su biyu bashi daya baya🥺
2025-09-14 21:39:28
2
kakaykjsia6 :
good
2025-09-15 09:45:13
1
M sanusee :
Wllh bai chanchan Jan Kati ba 💙
2025-09-15 08:02:11
2
✅HALA⚽MADRID✅ :
Dole a sake zama fah
2025-09-15 15:52:05
0
Abdulrasheed :
Kai real Madrid
2025-09-14 21:37:24
2
umar faruk :
gaskiya ne
2025-09-14 21:08:08
1
abdoul26 :
ayi basine nafarkoba
2025-09-14 16:18:00
1
special :
akwai sake
2025-09-15 14:39:57
0
Ahmad hussaini :
gaskiya bazamu yarda bah
2025-09-15 14:43:43
0
Habibou Saidou Goumey :
gaskiya bai cencenta ba
2025-09-15 14:06:41
0
Wase✌️ :
Gaskiya Akwai sakel
2025-09-15 14:05:52
0
💕𝐒𝔸𝐑𝕂𝐘=𝕊𝐇𝔸𝐋𝔼𝐋𝔼💕 :
know
2025-09-15 11:24:49
0
Lil yousouf :
AA
2025-09-15 11:33:26
0
SHEHU :
Gaskiya madri duniyane
2025-09-15 07:05:37
0
Yusuf nahuce :
gaskiya bai cancanta ba 💪
2025-09-14 15:14:19
0
Dan barca Ibrahim :
hala Madrid
2025-09-14 23:20:21
1
user3662995977247 :
no
2025-09-14 23:50:36
0
sani :
no
2025-09-14 21:32:13
0
rabiu hassan :
gaskiyane
2025-09-14 17:42:29
0
Saguirou Maman Sani Madougou :
gaskiya akwai gyara.
2025-09-14 16:15:52
0
To see more videos from user @dairarwasanni, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.